kannywood
Kannywood : Ina bukatan ka a rayuwata Maryam Gidado Ta Fadawa Adam A Zango
Jaruma Maryam Gidado ta bayya haka ne a shafin ta na instagram inda ta daura hoton Adam A Zango take cewa ina bukatar ka a rayuwata inda wannan maganan yasa mabiyan ta suna mata Allah’ wadai ga abunda suke cewa