kannywood

kannywwod : Tunda Kai Ubangiji Ne Saika Sa Inyi Auren Shashasha Kawai Nafisa Abdullahi Ta Fadawa Wani dayace Tayi Aure

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa bayan da ya ce mata, Yanzu dai kije ki yi aure.

Nafisar ta bashi amsar cewa tunda kai ubangiji ne dai ka sa inyi….shashasha kawai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button