Hausa Novels
Labaran siyasa : An Wanke Wurin Da Atiku Ya Yi Taro Da Tankin Ruwa Hotuna
ZUWAN ATIKU MAIDUGURI
A safiyar yau Alhamis dan takarar dan Majalisa a jihar Borno, Alh Ali Kotoko (KTK) ya jagoranci wanke filin Ramat Square wanda Atiku ya yi yakin neman zabensa jiya.