Hausa Novels

labaran siyasa : Wani matashi yaje ganin Atiku sanye da hular kamfe din Buhari ance mai ba zai ga Atikun ba sai ya cire hular:Karanta yanda ta kaya

Wani matashi da yaje ganin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yana sanye da hular yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari an bayyana mai cewa ba zai iya ganin Atikun ba sai ya core hular kanshi.

Ya bayyana cewa, ya cire hular amma yayin da yake gaban Atiku sai ya cirota ya saka, ya ce babu rikici a siyasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button