kannywood
Hotunan Da Maryam Gidado Ta bayyana kirjinta A Waje Ya Ja Mata Zagi agun jamaa
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta saka wani hoto a dandalinta na sada zumunta da ya dauki hankulan mutane sosai, duk da cewa wasu sun yaba amma da dama sun ce hakan bai dace ba saboda tsiraicin da ta nuna a hoton.
Lamarin ya kai har saida abokin aikinta kuma me gidanta Adam A.
Zango ya mata magana da cewa, Ki cire wannan hoton Mero.