kannywood
Kannywood : Haka Muke So Mu Hade Kanmu Kada Siyasa Ta Raba Kawunan Mu
Taurarin fina-finan Hausa, Al-amin Buhari dake goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP,Atiku Abubakar da kuma Bello Muhammad Bello, General BMB dake goyon bayan Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yayin da suka dauki hoto tare.
Hakan na nuna yanda ake siyasa me tsafta.