Labarai
Sheikh Kabiru Gombe da Sheikh Abdullahi Bala Lau A kasar New york
Sheikh Kabiru Gombe da Sheikh Abdullahi Bala Lau lokacin da suka kai ziyara babban zauren Majalisar Dinkin Duniya da ke birnin New York na kasar Amurka ranar Juma’a.😁😁😁 #BBCHausa #BBCNewsHausa