Hausa Novels

An Tabbatar da Tanko Muhammad a Matsayin Alkalin Alkalan Nigeria

MAJALISAR DATTAWA TA TABBATAR DA TANKO MOHAMMED A MATSAYIN ALKALIN ALKALAN NIJERIYA

Daga Rilwanu Labashu Yayari

Related Articles

Shugaba Buhari ya nada Alkali Tanko Mohammed a watan Junairu bayan dakatar da tsohon Alkalin alkalai, Walter Onnoghen, wanda aka tuhuma da zargin boye kadarorinsa.

An haifi mai Shari’a Tanko a ranar 31 ga Disamba, 1953 a Doguwa, karamar hukumar Giade ta jihar Bauchi.

Ya halarci makarantar gwamnatin Azare inda ya yi karatun sakandare kuma ya kammala a shekarar 1973, sannan ya karasa jami’ar Ahmadu Bello inda ya yi karatun Digir.

Daga baya ya yi karatun Majistir a 1984 da Doktora a jami’ar Ahmadu Bello a shekarar 1998

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button