kannywood

Habaicinda Amaryar Adam A zango Tayiwa Matansa da yarabu dasu yajanyo cecekuce a shafinta na instagram

Amaryar zango sophie, ta jefa wa tsoffin matan Adam A zango na baya magana mai kamar habaici a cikin wani rubutu da tayi jiya. cewar “dama can mijina mijn mace dayane ….. rashin fahimta ce irin tamu ta mata ya jawa wasu matan asarar mutumin kirki kamarsa.”
Danna kasa don ganin cikkaken videon abinda ya faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button