Gyaran Jiki

Sirrin maida tsohuwa yarinya

🍃 MAI DA TSOHUWA YARINYA. 🌾

HADIN YAYAN BAGARUWA

🍂 ya’yan bagaruwa ta makka
🌿 garin baure
Za’a soya ya’yan a hada garin baure adinga sha.

🍉HADIN KANKANA🍉

Wannan hadin yana gigita mai gida
🍉 kankana
A matse ruwanta, mace zata yi matsi da shi,idan ya samu kamar 10 m sai a wanke ,yana kara ni’ima sosai

👙 Gyara nono. 👙

Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu,a rana zaki yai hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye.

👙 Gyara nono 👙

Hulba za’a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi ,sai kuma a shafa man hulba.
✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button