Gyaran Jiki

Yadda zaku magance matsalar Toilet Infection

 

. TOILET INFECTION

Related Articles

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: [email protected]
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Ma’anar sa:- *TOILET INFECTION* wata cuta ce da take samun mace da namiji, cuta ce wadda take a cikin mace da kuma gaban ta. Cuta ce wadda wani zai iya daukar ta daga wani, za’a iya daukar ta idan wata tayi fitsari a daidai wani wuri kema sai kije kiyi, za kuma ki iya daukar ta ta hanyar sharing pants da wadda take dashi. Haka kuma ana iya daukar shi a yayin saduwa (sex), mace zata iya gogawa namiji haka namijin ma zai iya gogawa mace shi.

Idan na kasa mata kashi dari tou fa 95% suna da wannan cutar. Cuta ce mai matukar wahalar magani ga wanda basu san yanda zasu magance shiba.

Tambaya anan itace:- shin me yasa mutanen da basu san miye *TOILET INFECTION* ba? Me yasa babu shi a baya?
Nikam a gani na hakan ya faru ne a dalilin yawan inserting da matan mu na yanzu keyi, matan da basu san miye cushe-cushe a gaba ba, yanzu ne abun yayi yawa. Idan ma zakiyi inserting din sai kisan abunda zakiyi dashi.

Taya zaki mayar da vigina din ki tamkar wata bola? Duk abunda kikaga Dama ki zuba a ciki kuma kisa ran zaki zauna lafiya? Hakan ba mai yiwuwa bane a gani na.

“`*ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA*“`

□ 1-* rashin gamsar wa a yayin jima’i.
□ 2-*rashin haihuwa.
□ 3-*rikicewar al’adah.
□ 4-*soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k’yamar ki da abun hannun ki.

*ALAMOMIN TOILET INFECTION*

☞ 1-*fitar farin ruwa
☞ 2-*rikicewar al’adah
☞ 3-*kaikayin gaba
☞ 4-*gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
☞ 5-*jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
☞ 6-*yin fitsari guntu-guntu.

*HANYOYIN MAGANCE TOILET INFECTION*

☞ 1-*Ki daina inserting ko wane irin magani a gaban ki, sai miski, duk wata kawa ko yar uwarki da zata baki wata shawara akan ki matsa wani abu yana karin ni’imah kar kiyi wallahi, ki bata shawara itama tayi kokarin dainawa.

☞ 2-*ki ringa tsarki da warm water, (not too hot water dan kar ya sale ki…lol)

☞ 3-*ki ringa inserting da miski a koda yaushe, yana warkar da wannan cutar sosai.

☞ MAI BUKATAR HADI MAGUNGUNA YAYI MAGANA.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button