Hausa Novels

Auren Yarinta Hausa Novel (Lipton Girl)

*AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu’ar Matafiya ga mazaunin Gida.*

ุฃูŽุณู’ุชูŽูˆู’ุฏูุนููƒูู…ู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ู„ุงูŽ ุชูŽุถููŠุนู ูˆูŽุฏุงุฆูุนูู‡ู.
Astawdi’ukumul-lah, allazee la tadee’u wada-I’uh.

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 1&2…๐Ÿน

 

 

ยฐยฐยฐยฐยฐยฐ”Wai yarinya nan yaushi zaki fito ni eh? Wanan wane irin iskan ce ni tunda zu yana jiran ki kinye kwance ki ”

Fito wa tayi daga cikin dakin tana kallon Inaa ta

“Inaa idan naji waje me zanye? Ni ki kyale ni baci naki ji”

Wangale baki tayi tana kallon ta
“Nafisa meya kiki son rai na man da hankali zo nan ”

Zaunawa tayi kusa da ita ranta a bace
“Haba yar Auta kinsan wulakanta mutani ba kyau ko, kuma kinga yana jiran ki tundazu fa yazo ki taimaka ki ji ko 10mnt ni kiye sai ki dawo”

Murmushin karfin hali tayi ta tashi zata nufa waje
Kwala mata Kira tayi

“Nafisa ina zaki ji haka ba mayafe?

Kallon jikin ta tayi
“Inaa ki barni a hakan idan ba haka ba zan ji ba”

Bata jira inaa ta tayi magana ta fita daga gidan

Oh ni Suwaiba wanan yarinya ko yaushi zata malaki hankalin ta

 

Fita tayi waji tana kalle kalle ganin mota tayi ko ba’a gaya mata ba tasan shini a cikin mota

“Iyeee lalai wanan ya raina ni don iskance ni yaki so na shiga cikin mota to ae ni ba yar iska bace zanye maganin ka yanzu nan”

Kalle kalle ta kamaye taga Dutse daukan shi tayi tana murmushi mugunta

“Idan baka fito dan Allah ba ka fito don banza”

Jifa masa dutse tayi glass in sa ya fashi dutsen sai a wayar shi

Dagowa yayi
“What the hell…! Wanan wani dan iska ni zai ye man haka”

Duba wayan shi tayi wada ta lalace…

Da karfe ya fito cikin mota ya rufe kofa da karfe
Zagayowa yayi ya finciko Nafisa da karfe ya daga Hanu Zai mare ta ganin Nafisa ni yasa ya tsaya cak.

Hanunshi yaki kallo ranshi a bace shi ba glass insa ya dame shi ba wayan shida ta Lalace domin yana important thing da ita

Saukar da Hanunshi yayi yana mai jin takai ce
Kallon shi taki ye domin ta tsorata kuka ta kamaye
Shikuwa ya rasa me xai ye kallon takai ce yaki ye mata.
In banda kadara me zai ye da wanan yarinya kuma a matsayen mata yaja karamen tsoki…….!!!

 

*Tofa ko meyasa Zai aure Nafisa mu dai ji zuwa muje yanda zata kasance*

*Lipton girl*๐Ÿ’™

 

[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu’ar Matafiya ga mazaunin Gida.

ุฃูŽุณู’ุชูŽูˆู’ุฏูุนููƒูู…ู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ู„ุงูŽ ุชูŽุถููŠุนู ูˆูŽุฏุงุฆูุนูู‡ู.
Astawdi’ukumul-lah, allazee la tadee’u wada-I’uh.

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 2&3.๐Ÿน

 

ยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐDa kyar ya iya bude bakin sa yace “Nafisa kina da lafiya kuwa? Meyasa zaki fasa man Glass”

Tana kuka tana magana”Ni babu ruwana da kai tunda ka daga hanu zaka mare ni kuma sai nagaya ma Inaa ka duki ni”

Zaro ido yayi “Yaushi na daki ki???
A ransa yace yarinya yar karama sai karyan tsiya

Kamar wani wawa ya fara bata hankuri
“Kiye hakuri dan Allah kada ki gaya mata kinsan abunda na kawo maki”

Washe baki tayi

“Aa Meka kawo man”

Zagaya wa yayi ya bude mota wata Bag ya dauko ya bata
Da karfe ta amsa ta fara bude wa washe baki tayi
“Nagode yaya…. Bata karasa ba tayi shiru

Rugawa tayi da gudu ta shiga cikin gida

Shikuwa binta yayi da kallo nan taki ya bata rai kamar ba shini ya gama Dariya ba mota ya shiga ya wuce fuuuuu…..

Ita kuwa tana shiga cikin gida ta fada jikin inaa ta “Inaa kinga abunda yaya ya kawo man deba kayan nan suna da kyau ko”

Murmushi tayi mata “To kin gani shiyasa nace maki ki fita kinga yanzu ae kin samu kaya ko”

Tashi tayi tana gwada rigar da ya kawo mata kokarin cire kayan ta taki ye ta saka rigar da ya kawo mata

“Nafisa wai yaushi zaki malaki hankalin ki ni? A gaba na zaki cire kaya baka ko jin yar kunyar nan”

Turo baki tayi “kifa Inaa ta ce taya zanji kunyan ki,idan na cire kaya a gaban ki ae ba wani abu bani ko”

Girgiza mata kai tayi “Aa ki shiga cikin daki ki canza kaya kinye Auta na”

Daga kafada tayi ta shiga cikin daki ta saka rigar fetowa tayi sai juye taki ye Inaa kinga yanda kayan nan sukaye man kyau kuwa

“Nagani kinye kyau sosai”

Bare naji na Nuna ma Khadija
Kallon ta taki ye “Dare fa yayi ki bare har gobe mana ki nuna mata”

“Aa ni yanzu zanji bazan iya jira har gobe ba ”

Hijab ta dauko don tasan baza ta barta ta fita haka nan ba

*****

Shikuwa yana isa ya fara horn kamar wanda zai tashi sama
Da gudu mai gadi yazo ya wangale masa get ya shiga cikin gidan da gudu fitowa yayi cikin mota ko rufe kofa bai ye ba ya nufa cikin gidan
Baba mai gadi kuwa baki ya saki yana kallon shi yau ma ran oga ya bace domin duk lokacin da ransa yaki bace baya rufe mota….

Da shigan shi cikin gida ya Tara da Dad inshi zauni tare da mom inshi suna hira.
Gurin su ya karasa ya gaida su
Alhj. Sanusi ya washe baki “Aziz har ka dawo gurin Nafisa ni???

Sunkuyar da kan shi yayi domin ranshi a bace yaki musaman idan aka ye masa maganar Nafisa..

“Eh Dad yanzu na dawo ”

“Masha. Allah, Allah yayi maka Albarka ina son a saka auren ku nan da sati daya domin bana son a dau lokaci sosai Saboda akwai tafiya da zanyi kuma bana so a daura aure bana nan dafa tan baka da matsala????

Shiru yayi a ransa yana raya cewa shikinan za’a aura masa yarinya….!!

“Dad duk yanda kace haka za’aye in har zai saka ka a cikin farin ciki a shirye naki da nayi maka shi ”

“Masha Allah. Allah yayi maka albarka zaka iya tafiya”

Mom inshi dai bata ce kome ba domin tasan Aziz ba auren yaki so ba…

Tashi yayi ya haura sama bai tsaya ko ina ba sai dakin da, da karfe ya bude kofa ya shiga cikin daki bai tsaya ko ina ba sai Bathroom insa
Kayan shi ya cire ya cika Bap da ruwa ciki ya shiga ya dauki nunfashin sa ya dau lokaci kafin ya fito daga cikin ruwan Towel ya daura ya fito kayan baci ya saka ya kwanta kan gadon shi..

Ba abunda yaki tunawa sai maganar Dad insa yanzu kinan za’a daura masa aure da yarinya….!!! Rufe idon shi yayi yana tuna fuskan Nafisa da surata bude ido yayi yaja karamen tsaki idan na aure ta me zan gani a ciki?? Wanan karamar yarinya
Lumshe idon shi yayi baci mai dadi yayi awon gaba da shi…….!!!

*kuyi hakuri da wanan ba yawa*๐Ÿ™Š

 

*lipton girl*๐Ÿ’™
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu’ar Matafiya ga mazaunin Gida.

ุฃูŽุณู’ุชูŽูˆู’ุฏูุนููƒูู…ู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ู„ุงูŽ ุชูŽุถููŠุนู ูˆูŽุฏุงุฆูุนูู‡ู.
Astawdi’ukumul-lah, allazee la tadee’u wada-I’uh.

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 4&5..๐Ÿน

 

ยฐยฐยฐยฐยฐDaga shigan ta cikin gida bata ga kowa ba ta fada Dakin khadija
Ita kuwa sai da ta raxana
Ama ganin kawarta yasa ta saki Murmushi tana kallon kayan da ki jikin ta
“Wow my dear kinga yanda kika ye kyau kuwa”

Dariya ta kamaye “Ae dole nayi kyau kinsan waya bani kayan nan…?

Jan Hanunta tayi ta zauna da ita
“Bani labare ya akaye…!!!

Tana murmushi tace “Yaya Aziz”
“Iyeee Amarya Ana yi mana kuri. Ina wayan ki?
ba

Sai a lokacin ta tuana gaba daya ta manta tana da waya
“Tana gida. Nifa manta wa naki ye da ita”
Murmushi tayi “Khadija kinan kinsan dai auren ki da yaya Aziz ba zai jima ba’aye ba ko. Ki kwantar da hankalin ki kiji abunda zan sanar daki, ya kamata ace yanzu ki maida Hankalin ki gurin koyon girki da yin ado da kuma yanda zaki kulla da mijin ki”

Zaro ido tayi “khadija me kiki nufi? Ban iya girki ba? Kuma kulla da miji da kiki fadi ae nasan yanda akiye idan mijin ka ya dawo ka amshe Jakar shi idan yayi wanka ka bashi abinci yace ae shini auren ko…???

Hanunta Aza kan goshin ta

“Har yanzu baki san meye aure ba. Wai meki damun ki ni ki kwantar da hankalin ki inye maki bayani idan ba haka ba zaki wahala idan aka daura aure”
Karamen tsoki taja

“Ni bana so. Kinma bata man rai sai da safe”

Bata jira amsar ta ba tafi daga Dakin tana kiran Sunan ta ama ina ko kallon ta bata ye ba

*****

*Washe gari*

Mom in Aziz ta shirya Taji gidan su Nafisa tayi ma Mamarta bayani akan wani sati za’aye auren kuma Alhj. Yace baya son kome kwai a shirya Amarya akai ta godiya tayi sosai daga bisani ta wuce wan ta…..

Aziz kuwa yana tashi ya watsa ruwa ko breakfast bai ye ba ya fita gurin aikin shi ya nufa nan ma ba abunda ya iya sai tunani yaki ye
Wai shi za’a daura ma aure da yarinya
“Why dad? Zaka ce dole sai na aure ta na aure ta na gani me a ciki”

Abokin sa ni ya shigo

“Ango Ango….!!

Dagowa yayi ya watsa masa wata harara
Wanda sai da ya kai zauni
“Lafiya naga kana harara na ko karya nayi ba Ango kaki ba?

Karamen tsoki yaja mtsww
“A ina akaye ango kai ka taba ganin irina ace na aure yar karamar yarinya. Ni wlh bana son ta ko kadan nafi son in aure yarinya Babba wada ta kai mace ka dai gani kome normal ama wanan yarinya fa har kan yarinta fa taki ye”

“To kai in banda Abunka ae a hakan zaka zauna da ita har ta dawo Babba mace su Matan da kaki gani sun zama manya ae a hakan suka taso. Kai ma haka zakaye hakuri Kayi rainonta ka koya mata soyaya, kai wlh kama ji dadin ka kasan me ni inda ni aka ce na aure ta ko da nafi kowa farin ciki Saboda yarinya nan tana da kyau fa kuma abun so ni ka aure yarinya karama ka fara nuna mata soyaya. Ita fa karamar yarinya zata rinka ye maka wasu abubuwa masu dadi misali idan ka dawo gida ta Rungume ka tayi maka kiss tana magana tana shgwaba ka dai gani ko”

Mtsswwww “ita wanan yarinya idan ta Rungume ni Mezan gani a ciki”

“Kaji tsiyan ka. Kana yawan son kan ka da yawa yanzu meye amfani wanan bayanin da nayi maka”

Aziz tashi yayi ya karasa kusa da Abdul Hanunshi yaja ya kai shi bakin kofa

“Bana bukatan shawaran ka don haka ka fita man daga office”
Rufe kofa yayi da karfe sai da ya razana..
Daga kafada yayi ya rage gari ka

Shikuwa dawo wa yayi ya zauna ya lumshe idon shi

Ina ma ace Dad inshi bai hadu da Baban Nafisa ba da duk hakan bata faru ba

*Tambaya*
*Meyasa Aziz zai aure Nafisa*

Mahaifin Aziz waton Alhaj. Sanusi ya kasan ce kullum yana busy domin dan kasuwa ni kullum baya zama yana yawan tafiya tafiye
A lokacin Alj. Sanusi yayi tafiya da yaki bai fita da driver ba shi ki driven da kan sa. Wayan shi ni tayi ringing ranshi a bace ya kalle wayan domin baya son daga Kira idan yana driven kokarin dokan wayan yaki ye a lokacin Baban Nafisa yazo zai tsalaka tie tie jin kwai yayi ya bugi wani abu da sauri ya taka burki fitowa yayi ya ganshi jini yana fita a jikin shi cikin mota ya saka shi sai gudu yaki ye ya kai shi Asbt
Nan aka bashi taimakon gagawa aka ye nasara bayan ya dan samu sauki aka sallame shi ya kai shi gidan shi nan ya shiga ba matar shi hankuri ya zura hanu cikin arjihu ya basu kudi masu yawa ya tashi ya fita
Kusan kullum yana zagayo wa yana ye masu alkaire a duk lokacin da yaga Nafisa sai ta bashi tausai gashi yarinya mai kyau duk yazo sai ta gaida shi

A kwana a tashi Baban Nafisa ya tashi da tsanin ciwo wanda ko tashi baya iya ye
Haka matar shi ki dawai Niya da shi a kullum tana taimaka masa gurin tashi har ya kai ga kai shi Asbt Alhj. Sanusi yaji Asbt domin Ya bashi tausai sosai suna zauni yana bashi hankuri
“Duk a dalili na yasa ka shiga wanan halin”

Murmushi karfin hali yayi
“Ka dai na wanan maganar kaji. Ka yarda da kadara ba abunda zance sai Alhmdl da Allah ya hada ni da kai Haki ka kai mutum aziki ni Allah yayi maka albarka nasan ko bayan rai na za ka kulla man da iyali na ga Nafisa nan zan bare duk duniyar nan ita ka dai naki da na hanunta maka auren ta ka sama mata miji na gari wanda zai kulla da ita ni nasan wanan gurin ba zan tashi ba”

“Haba Alhj. Taya zaka rinka wanan magana zaka tashi insha Allah. Nafisa kuma zan kulla da ita tamkar diyar da na Haifa nayi maka wanan alkawaren”
Kallon matar shi yayi “ki kulla da kan ki. Karfe nawa?
Nan ta gaya masa karfe 1:30pm
Murmushi yayi “Zanyi Sallah Domin nasan bazan saki yen wata ba”
Kallon shi taki ye ama sai ya kwar da zance anan kwance yayi salla 2:00pm nayi yayi shada Allah ya dauki ran shi

Kuka sukiye har da Alhj. Sai da ya zubar da hawaye….

Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci

Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa

*Back to Book*

Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci

Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
Yanzu nafisa tana da shikara 13 shiyasa Aziz yaki cewa yarinya ce………

 

*Back to story*

Ganin ba aiki zai iya ye ba ya hada kayan shi ya koma gida ba abunda yaki tunawa sai auren da za’aye masa
Wayan shi ni tayi ringing kallon waya yayi Baby nagani wada ta kira sa daga wa yayi cikin sanyi rai yana murmushi
“Amince Allah ya tabata a gari ki”
Can kasan makoshi tace “Tare da kai Habibtie na .nayi kiwan ka sosai”

Iska ya hura yana mai da nunfashi

“Lafiya meya sameka.Ina ji a jikina kamar kana son gaya man wani Abu ni”

Murmushin karfin hali yayi
“Kamar kin Sani kuwa.kinsan me”
“Sai ka fada Ruhina”
“Dad Yayi man magana akan auren yarinyar nan kuma yace wani sati yaki son a daura aure zangaya masa bana son wani bediri kwai a daura aure .domin bana son kowa sai ki”

“Zan kira ka anjima”

Ta kashi wayan back tare da jira Amsar sa ba domin ranta ya bace shima ransa ya bace Sosai….

*Pls share and comment*
*Lipton girl*๐Ÿ’™
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu’a A Kan Abokan Gaba*

ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ู…ูู†ู’ุฒูู„ูŽ ุงู„ู’ูƒูุชูŽุงุจูุŒ ุณูŽุฑููŠุนูŽ ุงู„ู’ุญูุณูŽุงุจูุŒ ุงู‡ู’ุฒูู…ู ุงู’ู„ุฃูŽุญู’ุฒูŽุงุจูŽุŒ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุงู‡ู’ุฒูู…ู’ู‡ูู…ู’ ูˆูŽุฒูŽู„ู’ุฒูู„ูŽู‡ูู…ู’.

*Allahumma ! Munzila-l-kitabi, sar’a-l-hisabi! Ihzimi-l-ahzaba. Allahumma ihzimhum wa alzihlum.*

*Ya Allah! Mai saukar da littafi, Mai gaggawan sakamako! Ka karya kungiyoyin abokan gaba. Ya Allah! Ka karya su, ka girgiza su.*

 

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 6&7..๐Ÿน

 

Kiran ta yayi ama bata daga ba abun ya bashi mamaki domin bata saba ye masa hakan ba saki kiran ta yayi akaro na biyu ama bata daga ba ajiye wayan shi yayi ya lumshe idon shi..

Ita kuwa tunda ta kashi wayan ranta ya bace tashi tayi ta fara fafasa kayan Dakin ta sai nishi taki ye kamar wada ta hadiye kunama
“Why Aziz zaka ye aure? Kasan irin son da naki ye ma kuwa”
Share hawayen ta tayi ta fita daga Dakin…

*****

Wasa wasa kwanaki sunye gudu yauce ranar da aka daura auren Aziz da Nafisa Ango kuwa ba wani farin ciki yaki ye ba ranshi a bace idan ya tuna da yarinya aka daura masa ama ya zai ye dole ya be umarnin Dad in shi haka ya rinka gaisawa da mutani yana Murmushin karfin hali

Hanunta ta reki “Nafisa kina jina kinsan dai yau aka daura maki aure ko?

Kallon takai ce takiye mata “wanan wace irin tambaya ce ko yanzu aka haifi yaro aka gaya masa gobe za’a daura masa aure ae ba zai manta ba balan ta ni”

“Pls ki dai na wasa I am serious ya kamata ki san meni aure da yanda zaki kulla da mijin ki”

“Pls ki dai na wanan zance bana so. Yau fa ranar farin ciki ce kuma kiki ye man wanan zanci ki barni naji dadin wunin yau pls”

Khadija kuwa babu yanda bata ye ba Nafisa ta tsaya tayi mata bayani ama taki yarda
Ba yanda ta iya dole ta kyaleta…..

*Bayan wasu lokaci*

Lokacin kai Amarya yayi Nafisa kuwa sai washe baki taki ye.
Bayan tayi wanka ta shirya Inaa ta ce ta shigo Dakin ta Inda khadija taki reki da hanunta
“Nafisa ki bude kunuwan ki. Da kyau ki saurare ni bana son irin yarinta da kiki ye anan kiye ta a can kin jiya??

Hawaye ni suka fara zuba a idon ta

“Inaa meki ki nufi da hakan ni ina Harkan yarinta ni??

“Ki fahimce abunda naki nufe kinye aure ya kamata ki mallaki hankalin ki. Ki dai na Tsale tsalen da kiki ye ki kwantar da hankalin ki, kiba wa mijin ki hakin ki duk abunda yace kiye masa kiye masa kuma ki zamo mai reki sirre kin jiya Allah yayi maki Albarka ”

Nasiha tayi mata sosai mai shiga jiki daga bisani motocen Amarya suka zo. Ba laife an bada motoce da yawa aka dauki Amarya aka wuce da ita gidan mijin ta waton Aziz

Direct sai gidan da Aziz ya Kira aka kai ta parking akaye mutani suka fara fitowa Amarya aka fito da ita ba gidan Babba ni parth biyu
Aka kai ta parth inta.
Mutani sai kallon falon sukiye domin ba karamen Haduwa yayi ba. Dakin ta aka kai ta mutani suka gama ganin gida suka wuce Khadija tayi mata nasiha sa’an ta wuce aka bar Nafisa ita ka dai tsoro ta fara ji domin gidan Babba ni hade kafafun ta tayi zugum tayi tana tunani me Aziz yaki nufi….?

 

*keep flowing*
*lipton girl*๐Ÿ’™
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Cikin Tafiya*

Allahu akbar. ุงูŽู„ู„ู‡ู ุฃูŽูƒู’ุจูŽุฑู’
Subhanallah. ุณูุจู’ุญูŽุงู†ูŽ ุงู„ู„ู‡ู

 

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 8&9…๐Ÿน

ยฐยฐยฐยฐยฐยฐShiru ba labaren Aziz bude fuskan ta tayi ta sauko daga busan gadon dube dube takama ye jikin ta ya fara rawa Saboda tsoron da taki ji fitowa tayi daga Dakin kallon Dakin da ki kusa da Dakin tayi sanu sanu ta tura kofar ama bata ga kowa ba karamen tsoki taja ta fito daga Dakin…

Falo ta zauna kan kujera daki falon hade gwiwowen ta tayi tana kallon falon
Ina yaya Aziz ya shiga……

*****

Aziz kuwa zauni yaki cikin motar shi ya Aza kan shi kan tsiyari yana mai da nunfashi ba abunda yaki tunani sai
“Wai yau shini aka daura ma aure da karamar yarinya?? No way ba zan ji gida ba idan naji can to nayi me..
Wayan shi ya dauka ya dana Kira ama bata daga ba karamen tsoki ya ja ya tada motar shi fuuu bai tsaya ko ina ba sai wani gida kiran ta ya saki ye ama bata daga ba messg ya tura mata pls baby ki fito ina son ganin ki
Har kusan 2mnt bata fito ba abun ba karamen bashi mamaki yayi ba ransa a bace ya fito a motar da karfe ya rufe Mota kamar wani barawo haka ya shiga cikin gidan yayi sa’a kuwa mai gadi baya nan
Cikin gida ya shiga sanu sanu yaki tafiya bai tsaya ko ina ba sai Dakin ta kofar a bude taki shiga yayi
Ita kuwa kwance taki kan gado tana reki da wayan ta
Kallon ta yaki ye kinan taga messg insa ama bata ye masa reply ba
Gyaran murya yayi duk da Hakan bata jeyo ba
Jawo ta yayi da karfe ta fadu kan kirjin sa….
Nishi taki ye guda guda “Aziz meya kawo ka anan? Ka manta yau ni Ranar auren ka?
Da sauri ya Aza mata Hanunshi akan lips inta da ya sha jan baki……

“Har kina da bakin tambaya na bayan share ni da kiki ye kinga messg ina meya sa baki fitowa??
“Am sorry kasan yau ni aka daura maka aure ba zai yuwu na dauki wayan ka ba”
“Why.? Bazaki dauka ba?

“Am. Uh.. Ka gani mana ba zai yuwu ba u know I love you so much I can’t life without you ”
“I know. Meyasa kiki son wahalar da ni kinsan irin son da naki ye maki kuwa”
Zame jikin ta tayi ta rufe kowa dawo wa tayi ta rungume shi tight
Can kasan makoshi tace I miss you
Shima rungume ta yayi ya dago fuskan ta kallon lips inta yaki ye yana hadeye wasu yawu.
Ja yayi da baya na dan wani lokaci yana kallon ta yaki ye reki kan shi yayi ranshi a bace yace
“Meyasa Dad bai tambaye ni idan ina da wada naki so ba zai aura man yarinya??
“Oh common baby ka manta da wanan maganar aure dai kun riga da kunye shi ba yanda za’a canza destiny so accept your fate pls”

Kara sawa yayi kusa da ita yana kallon ta daga sama har kasa Tana da dogon hanci, karamen lips gata da tsawo fara tas ga dukiyar fulani Allah ya bata hips shiyasa yaki bala’in Sonta ama idan ya tuna da Nafisa da bata da komi sai ranshi ya bace
Nuna ta ya kamaye “Dube ki perfect woman taya zan zauna da Wancan yarinya…!!

Jawo ta yayi yana shakar nunfashin ta sanu sanu suki ajiyan nunfashi bakin ta ya dago yana kokarin hada lips insa da nata kissing inta ya fara ye kamar ya samu Lollipop halshin ta ya shiga nima yana wasa da shi a hankali taki nishi huging inta yayi tight ganin abun zai wuce guri yasa ta ture shi
“Pls Azis control don’t forget Kayi aure matar ka tana can tana jiran ka fa ”
Wata harara ya dalla mata
“Ni ba inda zanji anan zan kwana”
Zaro ido tayi
“Rufa man asire taya zaka kwana anan idan Daddy ya ganka fa?

“Don’t worry ba zai gan ni ba kwai I want to rest in your sweet legs pls”
Yana magana kamar karamen yaro
Murmushi tayi ta hau kan gado…
Shima hawa yayi ya Aza Kanshi kan kafar sa
Hanunta ta sa tana wasa da gashin sa kiss tayi masa ga kuncen sa sweet dreams
Lumshe idon shi yayi Saboda irin salon da taki ye masa yasa yayi bacci…
Nafisa kuwa kan kujera ta kwanta har bacci ya dauki ta…….

*Washe gari*

Aziz ni ya tashi ganin Babyn sa tana baci yayi murmushi tashi yayi ya mana mata kiss messg ya tura mata
“”Mrng my princess ni zan wuce I love you…..!!!

Ta window ya fita daga gidan yayi sa’a kuwa ba’a gan shi ba….

Motan shi ya shiga ya tana mota fuuu bai tsaya ko ina ba sai gidan su a bakin get ya same Mai gadi yana ce masa ango sai a lokacin ya tuna yana da aure yasan idan ya shiga cikin gida Dad zai dame shi dad ina nafisa bashi da Zabe dole ya nufi gidan shi…
Yana shiga yaga Nafisa kwance kan kujera kallon ta yayi ya banka mata harara
Ita kuwa jikin ta yayi cewo saka makon bata kwanta da kyau ba..

Tashi tayi ganin Yaya Aziz Ta tashi gurin shi ta kara sa ta Rungume shi “Yaya Aziz ina ka shiga ka bar ni, kadai a cikin wanan gidan ina ta jin tsoro ”
Rungumeshi tayi sosai
Shikuwa sai ja da baya yaki ye
“Ki.. Ki saki ni nace”
Kuka tafara ye “Haba yaya Aziz meyasa baka dawo gida jiya ba??
Ture ta yayi sai da ta fadi kasa
“Idan kika kuskura kika matso kusa da ni sai na bata maki rai”
Bai jira amsar ta ba ya haura sama Dakin shi ya shiga ya rufe ita kuwa tashi tayi tana tunanin metaye masa da yayi mata haka….???

*Tofa masu karatu muje zuwa*

*lipton girl*๐Ÿ’™
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu’ar Matafiyi Idan ya riski karkashin dare (Daidai lokacin Sahur)

ุณูŽู…ูŽู‘ุนูŽ ุณูŽุงู…ูุนูŒ ุจูุญูŽู…ู’ุฏู ุงู„ู„ู‡ู ูˆูŽุญูุณู’ู†ู ุจูŽู„ุงูŽุฆูู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู†ูŽุง. ุฑูŽุจูŽู‘ู†ูŽุง ุตูŽุงุญูุจู’ู†ูŽุง ูˆูŽุฃูŽูู’ุถูู„ู’ ุนูŽู„ูŽูŠู’ู†ูŽุง ุนูŽุงุฆูุฐุงู‹ ุจูุงู„ู„ู‡ู ู…ูู†ูŽ ุงู„ู†ูŽู‘ุงุฑู.
Sami’a samiAAun bihamdil-lahi wahusni bala-ihi ‘alayna. Rabbana sahibna wa-afdil ‘alayna ‘a-ithan billahi minan-nar.

Mai shaida ya yi shaida a kan godiyar mu ga Allah, da kyakkyawar ni’imarsa a gare mu. Ya Ubangijinmu! Ka kasance tare da mu (da kiyayewarka da kariyarka), Ka kwarara falalarka a gare mu. Muna masu neman tsari da Allah daga wuta.

*Kuyi hakuri kun jini shiru bani da lafiya ni ama yanzu na samu sauki*๐Ÿฅฐ

*Ina taya ki murna kamalla littafin ki ina zangan shi Allah yakara basira da zagin Hanu sister*๐Ÿ’๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’”๐Ÿ’”

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

 

 

๐ŸŒคPage 10&11..๐Ÿน

 

ยฐยฐยฐยฐTashi tayi ta reki kugu me yaya Azim ka nufe wayan ta ce tayi kara da sauri ta karasa ta dauka tana saukar da nunfashi
“Khadija akwai matsala…!
“Matsala kuma Haba Amrya wanan wani irin wasa ni”
Ki saurare ni ki jiya
Nan ta shiga bata labaren abunda ya faru
Dogon nunfashi taja abunda naki gudi kinan
“Yanzu kinsan abun ye??
“Aa kawata sai kin fada”

“Kiji kiye wanka kiye kwalleya ki saka kayan da suka matse ki sa’an ki dafa masa abinci kinji nasan yanzu yana jin yunwa”
“Nagode kawata”
All the best ta kashi waya
Da sauri ta haura sama tana tafiya tana tsale tsale… Toilet ta fada ta watsa ruwa wasu kaya ta dauko ta saka bata yi kwalle ya ba ta sauka kasa…

Karasa wa tayi kitchen tana kallon shi bude fridge tayi taga kaza da egg da kayan miya
Murmushi tayi ta fara fida kayan da zata bukata
Wanki kaza tayi ta daura ta saman gas ruwa ta saka kadan ta dauko gishiri(salt) Tuna wa tayi inaa tana ye mata fada akan bata son saka gishiri da yawa spoon ta dauko ta saka spoon daya bare dai na kara kada yaki ji spoon biyu ta saka ta dauko magi kalla kalla ta saka ta saka kayan kamshi tuni gida ya fara kamshin wahala ๐Ÿคฃ
Egg ta fashi guda 10 ta saka one cube tea spoon na salt ta saka ta kada kwan da kyau juyawa tayi gurin kaza ta zube ta ta zuba oil naman ta kama dauka tana saka wa cikin kwai sa’an ta soya
Bayan ta gama wanan soyar
Ta daura shikafa da miya ta yanka cabeji ta dafa kwai 5 ta hada cosolo sugar ta saka ciki da yawa domin bata ma saka spoon ba tunda zaki ni ae ba zai ye yawa ba
Zobo ta hada mai sanyi ta jira su akan Diner sai murmushi taki ye
“Nasan Yaya Aziz zai ji dadin abinci nan sosai”
Da gudu ta bar gurin ta saki watsa ruwa ta saka kaya light make up tayi ta nufi dakin shi
Knowking ta fara ye sanu sanu ama bai ce ta shigo ba kuma bai bude kofa ba abun ya bata mata rai sosai ta fara buga masa kofa kamar zata bala ta
Ranshi a bace ya bude kofa da nufin ya fara ye mata fada ganin kwalleyar ta yasa yayi shiru kamar ba zai ye magana ba ya ce
“Lafiya kiki buga man kofa…..!!??
Jikinta na rawa tace
“Yaya Aziz nasan baka ce kome ba na kirka maka abinci pls ka sauko kace zanji dadi idan kazo”

Bata jira amsar sa ba ta wuce.
Bata rai yayi ya rasa abunda zai ye yaji ko kar yaji wata zuciya ta bashi idan bai ji ba zata iya gaya ma dad tunda yarinya ce kome zata iya
Haka ya daure ya sauka
Ita kuwa tana bakin teble tana jiran karaso wan shi
Yana zuwa ta ja masa kujera ya zauna
Thanks kwai yace mata…
Fara serving insa tayi
Tana gama wa ta samu guri ta zauna ta buga uban tagumi tana kallon shi
Wani kamshi ni ya duki hancin sa lumshe idon yayi ashe dai ta iya girki let me test dai..
Spoon ya dauka ya kai spoon daya wani irin abu yaji wanda ba zai ma iya misilta shi ba
Kallon ta yayi
“Yaya Aziz kace kaza mana nasan tayi dadi sosai”
Fuskan shi za ban tausai ya debi kadan ya kai ga baki kokarin Amai yaki ye da sauri ta meki ta zuba masa zobo
Ta nika masa da sauri ya Amsa ya fara kora ma bakin shi yana hadewa bai ida hadiye sauran ba ya tuda shi
Kallon shi taki ye “lafiya meki damun ka meyasa ka tuda zobon baka sha ba”
Tashi yayi tsaye ya reki cikin shi sai kokarin ye amai yaki a dadafe ya hau sama yana taure ya reki cikin sa har ya kai dakin shi Amai yayi mai yawa sai da ya gama ya dawo kan gado yana mai da nunfashi
Wanan wani irin hauka ni abinci ko mutuwa……!!!!

 

Abun ba karamen bata mamaki yayi ba meyasa ya wuce yana kokarin Amai….?
Haura wa tayi sama ta shiga dakin shi,
Shikuwa yana kwance kan gadon shi sai mai da nunfashi yaki ye
Reki kugu tayi ta fara zazaga masa masifa
“Wanan wane irin iskan ce ni zan dafa maka abinci kazo nan ka kwanta duk uban wahalar da na sha oyah ka tashi muje kace ko na kawo maka shi nan”
Tashi yayi yana fuskan ta Ta

“How dare you… Waya baki izinin shiga man kitchen ”

Sakin baki tayi tana kallon i kon Allah

“Kaji ka da wata magana ae ba maza aka sani da kitchen ba mata aka sani don haka nayi maka girki ka tashi muji ka karasa”
“No way. Bazan ce wanan kazamin abinci ba”

“Eh lalai Yaya Aziz ka rama mutani ni zaka ce ma haka”

Nuna ta yaki ye da yatsa
“Ki fita man daga daki idan ba haka ba zaki jiya a jikin ki”

Ita kuwa daman akwai ta da saurin fushi fita tayi daga dakin ta rufe masa kofa gam….
Dakin ta tashiga ta saka lock sai fada taki ye ita ka dai
Har dare yayi bata fito ba
Fridge inda ki cikin dakin ta. Bude ta dauki jus ta hada da biskit sallah tayi ta kwanta bacci mai dadi yayi awon gaba da ita

Washe gari….. A hankali taki bude idon ta saukowa tayi kan gadon ta sai meka taki ye gurin labude ta nufa ta bude ganin safiya ta waye yasa ta ji dadi lumshe idon ta tayi taja wani dogon nunfashi beautiful day ta furta
Nan ta shireri ce daman aikin ta kinan idan safiya ta waye tayi tsaye tana shakar iska mai dadi daga bisani ta watsa ruwa dakin Aziz ta shiga
Kallon shi taki ye yanda yaki baccin sa hankali kwance zugum tayi tana kallon shi wani abu ta tuna da shi tayi murmushi ta koma dakin ta da gudu banga abunda ta dauko ba ta koma dakin shi hawa tayi kan gado tana ye masa wani abu.. Dariya ta kamaye ta fita daga dakin
Nasan duk fushin ka idan ka tashi yanzu zaka dai na
Kwanan shi yaki ye cikin kwanciyar hankali.. Wayan shi ni tayi ringing reject yayi domin yana jin dadin baccin da yaki ye saki kira aka ye karamen tsoki ya ja wai wanan wanini ya ki kirana cikin daren nan
Dago fuskan shi yayi ganin haskin da ki cikin dakin shi yasan gari ya jima da waye wa
Dauka yayi yah ni
Banji abunda yace masa ba yace ya bashi 2mnt ga shinan saukowa
Sauka yayi kan gadon shi yana nishi guda guda.
Har zai shiga toilet ya watsa ruwa kuma sai ya fasa don baya son ya karya alkaware yace nan da 2mnt zai sauko kuma yasan idan ya tsaya wanka zai jima sosai haka ya fita dakin shi Tun a sama ya hango su sunkai su 15 waton abokan shi suna zauni kan kujera ko wanin su reki da cup in jus Nafisa kuwa sai murmushi taki ye masu
Kallon ta yayi “I hope bata lalata masu abun sha ba”
Abokinan da ya hango shi sama ya meki tsaye yana bugun na kusa da shi duba ango guda guda suka fara tashi sun ka saki baki suna kallon shi har ya karaso kusa da su kallon su yaki ye
“What happen meyasa kuki ye man wanan kallon kamar kun ga dodo”

Nafisa kuwa ba abunda taki ye sai dariya.
Kallo daya yayi mata ta saida dariyan ta.
Dukan su suka saka dariya. Aminu kuwa har kasa ya kai yana dariya..

Kallon shi yayi
“Meye abun dariya a ciki pls saje up”

Tashi yayi.
“Tell me what wrong with my face….!

Jan shi yayi har gurin dinner area gurin da aka laka mirrow ya kai shi ya nuna masa.
Wani ihu ya buga dukan su sai da suka razana dukan su sukaye shiru
Nafisa kuwa bata san lokacin da ta saki dariya ba
Karasawa yayi kusa da ita
“How dare you???
Murmushi tayi “Yaya Aziz kaga yanda kayi kyau kuwa kaga nayi maka gira na shafa maka eye shadow ji yanda bakin ga yayi kyau da na shafa maka jan baki ga blush so beautiful da mace kaki da kayi kyau sosai.. Shiyasa aki cewa soyaya dadi ae wanan duk cikin soyaya ni”
Bai san lokacin da ya daga hanu ya wanka mata mare ba sai da ta kai kasa
Aminu ya yo kan shi

“Aziz kana da hankali kuwa? Matar ka zaka mara”
“Enought Aminu bana son jin kome let me fresh up”
Haurawa yayi sama Nafisa kuwa ga kunya ga zafin mare da Aziz yayi mata kuka taki ye sosai dukan su sun tausaya mata tashi tayi ta dauko Hijab inta ta fita daga gida…….

*Tofa ko ina Nafisa zata ji muje zuwa*๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€

*lipton girl*๐Ÿฅค
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu’a Idan Ya Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta.*

ุฃูŽุนููˆุฐู ุจููƒูŽู„ูู…ูŽุงุชู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุงู„ุชูŽู‘ุงู…ูŽู‘ุงุชู ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑูู‘ ู…ูŽุง ุฎูŽู„ูŽู‚ูŽ.
A’oothu bikalimatil-lahit-tammati min sharri ma khalaq.

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta.

 

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 12&13…. ๐Ÿน

 

ยฐยฐยฐยฐYa kusan awa daya yana bathroom, da kyar ya samu ya goge kwalliyan da tayi masa, ranshi ba karamin bace yayi ba, shi yasa auren yarinta ko hauka baiyi ba, yarinya zata mai dani mahaukaci wanda bai san abunda yake nufi ba, bazan dauki wannan iskan ci nata ba zan gyara mata zama.

Kaya ya saka ya sauka inda ya tarar da abokan shi suna zaune suna jiran sa sai firan su suki ye.

Guri ya samu ya zauna, Muktar ya kamayi masa dariya.
“Mijin Yarinya har an fito”.
Watsa masa harara yayi.
“Sorry”.
Cigaba da hira sukayi.
Daga bisani suka koma gidajen su.

Muktar ne ya tsaya suna magana da shi.

“Amm… Aziz abunda kayi sam bai kamata ba. Kasan me idan ni ni matata tayi man haka ba zan yi mata yanda kayi mata ba imagine, marin ta fa kayi kuma a gaban friends dinka idan kai baka ga mutuncin ta ba taya mu zamu ga nata??
“Pls bana son surutun banza kayi tafiyar ka”.
Murmushin takaici yayi.
“Ni Babban abokin ka ne dole na gaya maka gaskiya meyasa ba zaka karbi destiny din ka ba she is your wife kama ta yayi ka bata kulla wa ka nuna mata soyaya i know she is too young but kai ya kamata ka koya mata wasu abubuwa pls try to understand me kaga yanzu bata nan and baka ma tambayi ina taje ba baka ganta ba kasan ta fita gidan nan kuwa tana kuka only God know inda taje pls ka kwantar da hankalin ka. Ka fahimci abunda nake nufi ka zauna ka ba matar ka kulawa ka daina banzan tunanin da kake yi na barka lafiya”
Tafiyan shi yayi Ya shiga mota bai tsaya ko ina ba ya tarar da mom din shi zaune tayi zugum.
Karasawa yayi kusa da ita ya zauna a kasa.
“Mummy lafiya? Ya naga kamar kina cikin damuwa meke damun ki pls tell me kin san bana son abunda ya taba ki”
Murmushin karfin Hali tayi.
“Allah yayi maka Albarka son ina son kayi aure ni”.
Zaro ido yayi “Aure kuma mummy meyasa kika yi wannan tunanin ni fa bani da wace naki so i am alone so taya zanyi aure”??

“Nayi maka kamen mata”.

Juyowa yayi don ko ba’a gaya masa ba ya san gwaggon shi ce tashi yayi ya karasa kusa da ita har kasa ya kai ya gaidata.
“Sannu da zuwa Gwaggo yaushe kika karaso?”.

Fuskanta dauke da murmushi.
“Yauwa.. Banjima da iso wa ba”.

Hanunta ya rike ya kai ta kan kujera ta zauna.
Gyaran murya yayi.
“Nayi maka kamen mata waton yar uwarka Suhaila “.
Kallon mamaki yake yi.
“Gwaggo Suhaila fa kika ce”.
“Eh kuwa. Ina fatan bazaka bijire ma magana ta ba”.
Mummyn shi kuwa kokarin magana take yi ta dakatar da ita ta hanyar daga mata hannu.
A kasalance yake magana.
“Amma Gwaggo naga ai Suhaila yarinya ce ba zata wuce 14years ba kuma kike ce wa na aure ta?”.
“Sosai kuwa to meye in yarinya ce Mace ce fa ko shekara 10 ana iya yi mata aure kuma lafiya lau ta haihu bale 14”.
Yaji kunyar maganar da tayi.

“Tau gwaggo ba damuwa amalma ni ban shirya ma auren yanzu ba saboda akwai abubuwa da yawa da akeyi kafin akawo Amarya”.

“Na riga da nayi magana da Daddy din ka kuma ya yarda kawai za’a kawo maka Amarya”.

“Tau gwago Allah ya bamu zaman lafiya. Ki huta lafiya”.
Ya tashi ya shiga dakin shi.
Mummynsa kuwa bata ji dadi ba don taga ana yi ma dan nata auren dole.

*****

Nafisa kuwa bata tsaya ko ina ba sai gidan su Aziz tun a bakin kofa ta kara bude muryar ta.
Falo ta tarar da Dad din Aziz yana ganin ta hankalin shi ya tashi.
“Nafisa lafiya meya same ki? Meyasa kike kuka?”.
Karasawa tayi kusa da shi tana kuka tana shesheka.
Kwallawa mom Aziz kira yayi.
“Hajiya salamatu kina ina maza kiyi sauri ki karaso”.
“Ina zuwa Alhaji”.
Ajiye kayan da ta dauko tayi da sauri ta karasa falon.
Ganin Nafisa na kuka abun ya bata mamaki.
“Nafisa meya same ki haka? “.
“Nima dai tun dazu nake tambayar ta bata ce man kome ba ki tambaye ta ki jiya ko zata gaya maki”.

Jawo hanunta tayi ta zauna da ita kan kujera ruwan da ke gefenta ta bata ta sha tana sha tana saukar da numfashi.

“Gaya man diyata meya same ki?”.

“Nafisa meya same fuskan ki haka kamar kwanciyar mari….”!!

Fadan Daddyn sa.

Mom kuwa abun ya bata mamaki.
“Ki gaya mana kinga hankali mu ya tashi sosai pls gaya man”.

Cikin muryar kuka tace.
“Yaya Aziz ne”

Tare suka ce.
“Aziz meyasa yayi maki haka?”.

“Uhmm…Amm. Mari na yayi kuma a gaban Abokan shi”.

Alj. Sanusi ya zauna kan kujera dafe kan shi yayi.

Hajiya salamatu kuwa ta rasa wa za tayi lallashin sa ka Nafisa kuma ga Alj.

“Alhj. Dan Allah kada ka tayar da hankalin ka kasan kana da hawan jini kamata yayi mu kira Aziz din yayi mana bayani da kan shi saboda ba zamu yanke hukunci ba akan abunda bamu sani ba na san Aziz ba zai mare ta ba bata re da tayi masa wani babban abu ba”

Wani irin kallo yayi mata.
“Salamatu me kike nufi da hakan? Yanzu fisibililahi don tayi masa wani abu sai ya dauki hannu ya mare ta duka-duka kwana nawa da auren da har zai fara dukan ta ban aura masa ita ba don ya mai data jaka ba Aziz ya bata min rai yau matuka muddun zai rinka taba Nafisa zai rinka fuskantar fushi na!”.

“Kayi hakuri Alhj. Ka kira shi ya zo”.
“Ba zan kira shi ba. Idan ke zaki iya sai ki kira shi”.

Tashi tayi ta dauko wayan ta kiran shi tayi amma bai daga ba…

Shikuwa wayan shi tana kusa da shi amma bai ji lokacin da tayi ringing ba maganar Muktar kawai ya tuna da ita kawar da zancen yayi.
“Dole naje na nemo ta ko bana so domin in dad ya san bata nan nasan rai na zai bace. To ina zan nemo ta? Bari naje gidan su na san can taji”

Wayan shi ya dauka ya fara hanya wayan shi ni tayi kara ganin mom in shi gaban shi ya fadi.
Ko dai Nafisa tana can?

Daukan waya yayi ya kara a kunnen sa.
Tun bai yi magana ba tace masa.
“ka same ni a gida yanzu duk abunda ka ki ye ka ajiye shi ka zo”.
Ta kashe waya.
Gaban shi yana faduwa uku uku ya shiga motar shi ya nufi hanyar gidan su….

 

*lipton girl*๐Ÿ’™
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค

*A short story*๐Ÿน

________________________

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*

 

*~We are bearer’s of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu’a Idan Ya Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta.

ุฃูŽุนููˆุฐู ุจููƒูŽู„ูู…ูŽุงุชู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุงู„ุชูŽู‘ุงู…ูŽู‘ุงุชู ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑูู‘ ู…ูŽุง ุฎูŽู„ูŽู‚ูŽ.
A’oothu bikalimatil-lahit-tammati min sharri ma khalaq.

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta.

*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒคPage 14&15.. ..๐Ÿน

 

 

ยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐGabanshi yana duka uku uku ya shiga motar shi ya nufi hanyar gidan su.

Yana zuwa yayi horn mai gadi ya wangale mishi gate,guri ya samu yayi parking ya fito a bude ya bar motar ya shiga cikin gidan a falo ya same su, ganin Nafisa yayi mom din shi sai lallashin ta take yi.
Guri ya samu ya zauna.
“Barka da wuni Dad”.
“In ban wuni ba zaka ganni?”.
Dagowa yayi ya kalli Dad din shi ko ba’ayi masa bayani ba ya san ranshi a bace yake.

“Allah ya huci zuciyar ka”.

“Aziz bana son iskanci yanzu fisibilillahi haka kawai zaka dauki hannu ka mare diyar mutane!”.
“Haba Alhj. Meyasa bazaka tambaye shi ba sai ka hau shi da fada, ehmm!”.

“Hajiya wannan wane irin magani har sai an tambaye shi. Ai tunda ki ka ga ya mare ta to a cikin hankalin sa yayi amma tunda kince haka kayi mana bayani meyasa ka mare ta?”.

Sunkuyar da kan shi yayi kasa yana sosa kan shi kamar wanda yayi karya.

“Uhmm.. Amm. Dad.. Daman…. ”

Nuna shi yayi.
“kin gani daman nagaya maki ba abunda zai ji haka kawai don jin dadi ya mare ta”.

“A’a Dad laifi tayi min”.

“Don tayi maka laifi sai ka daga hannu ka mare ta? Shekara na nawa da Mamar ka ka taba ganin ko a mafarki na daga hannu na da sunan in buge ta??”.
Girgiza masa kai yayi.
“To meyasa baza kayi hakuri ba. kasan da cewa dukan mace ba kyau ko?”.

“Ayi hakuri Dad ba z’a sake ba”.

“Alhj. Ni na so ka bariyayi bayani meyasa ya mare ta don da na san ba karamin abu bane”.
“Bisimillah zaki iya tambayar shi”.

“Son ka gaya min meya faru?”.

“Amm… Mom ina bacci tayi min kwalliya yanda kin ka san aljani kuma ta san da cewa abokaina sun zo ta kyale ni suka tayi min dariya abun ya bata min rai shiyasa na mare ta”.

“Ka gani ko wannan wane irin iskanci ne?”.

Fadan Dad din shi.
“Shikenan don tayi maka kwalliya sai ka mare ta kuma a gaban abokan ka? Wai meke damun ka ne baka san soyayya ba, yarinya ce fa dole sai kayi hakuri da ita”.

Dagowa yayi ya kalle ta ya saka mata wata harara murguda masa baki tayi ta cigaba da wasa da hanunta.

“Amma dad….”.

“Yi min shiru bana son jin shirmen ka. Maza ka dauki matar ka ku bani waje!”.
“Allah ya baka hakuri insha Allah zan kiyaye”.
“Nafisa ki tashi ki bishi kinji kiyi hakuri”.

Mikewa tayi tsaye tayi masu sai anjima suka nufa gurin motar shi.
Dad ya biyo bayan shi.
Shiga yayi ya rufe mota ita kuwa tayi tsaye.
Har zai tada mota yaga bata shiga ba.
Horn yayi mata alaman ta shigo su wuce, amma tayi kamar bata ji sa ba.
Ganin Dad din shi yayi ya daure fuska ba don ranshi ya so ba ya fito daga motar bude mata kofa yayi.
Ita kuwa ta shiga tana jin dadi. Da karfi ya rufe mota sai da ta razana. Zagayo wa yayi ya tada mota fuuuu……

 

******

Muktar kuwa tunda ya shiga dakin sa babu abunda yake tunawa sai abunda Nafisa tayi ma Aziz shima haka za’aye mai?

Kawar da zancen yayi ya san suhaila bazata yi yarinta irin ta Nafisa ba.
Ko ya za’ayi auren a ranshi ya nasa ba zai yi ma Suhaila yanda Aziz keyi ma Nafisa ba.

***
Tunda suka fara hanya ba wanda yace ma wani kala sai wasa take yi da Hannunta.
Shikuwa ranshi a bace don ta rame shi ta saka shi cikin kunya kuma tazo ta kawo karan shi??

 

~lipton girl~๐Ÿ’™

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button