Gyaran Jiki

Alamomi Ciwon Sanyi Guda Biyar (5)

HALAMOMIN CIWON SANYI (INFECTION)

 

Manya-manyan halamominsa sun hada da;

 

1. Jin ciwo ko zafi yayin fitsari

2. Fitar farin ruwa kamar maniyyi ga namiji ga mata me kauri kamar koko, ko kamu, me wari ko me qarni ko marar ko daya daga cikin biyu. Turawa na kiransa da (GLEET).

 

3. Qaiqayin farji ko qurarraji, ko rajewarsa, ko jin zafinsa musamman lokacin jima’i

4. Kumburin “ya” yan marena ga maza

5. Rashin jin cikakkiyar gamsuwa lokacin jima’i.

 

Saidai wasu bata nuna musu da kowacce irin alama, sannan baza a iya gane cewa tana da ita ba ko bata da ita ba, saidai in an je asibiti an yi gwaji a kan hakan. Sannan ita wannan wacce bata nuna alama tafi bada matsala sosai musamman in ta Dade a jiki ba a ankare ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button