Gyaran Jiki

Hanyoyin Daukar Ciwon Sanyi

HANYOYIN DAUKAR CIWON SANYI (INFECTION)

1. Sex= hanyar da aka fi saurin daukarta shine yin jima’i (sex) da Wanda yake da ciwon sanyin mace ko namiji idan kai baka da ciwon in har ka yi jima’i da me ciwon sai ka/ki kamu, shiyasa ake son a dinga gwaji kafin a yi aure ko qarin aure ga maza masu auren mata sama da daya.
2. Shiga bayandakin da yake da qazanta, kokuma Wanda kowa da kowa yake shiga, misali kamar gidan wanka na kasuwa (Public Toilet).

3. Shigar baqin aljani (jinnul ashiq)jikin mace ko shigar baqar aljanah  jikin namiji musamman in suna zuwa muku a mafarki suna yin jima’i da ke/kai zasu iya sa ma wannan kwayar bacteria din ta ciwon sanyi (infection) sbd suna jima’i da mutane kacha-kacha a cikin barci, zasu iya dakko wa a jikin wata/wani su sa ma/miki

To a taqaice dai wannan shine hanyar da aka fi saurin kamuwa da ciwon sanyi (infection).
CIWON SANYI NA MATA DA MAZA

Fita ta biyu
CUTAR P.I.D (PELVIC IMFLEMMATORY DISEASE) GA MATA
to wai wace cuta ce p.I.d? Sannan ya ake kamuwa da ita? sannan wace illa take ma mata? Kuma menene matakan kariya???
P.I.D Cutar dake shafar mahaifar mace, madaukan mahaifa, da kwayoyin halittar ta (ovaries).

P.I.D na nufin Pelvic imflammatory disease. Sau da yawa mata kanje asbt idan lalura na damunsu, sai suji likita yana ce musu suna fama da P.I.D.ko kuma sunki samun ciki ko suna ta 6ari (miscarriage), sai ace ai P.I.D garesu.
To wannan ne yasa nace to bara nai karin haske akan wannan cutar kowa ma ya santa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button