Gyaran Jiki

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri

Maganin karin girman Azzakari tsawo da kauri:

Yan’uwa duk mai bukatar kara girman azzakarinsa da tsayi ko kauri ko da dabi’a ce tunda kun girma a gabanku zai dace insha Allahu idan kukayi wannan fa’ida.

Sannan baya ga kati na girma, wannan hadin yana magance fitar maniyyi da wuri da karancin maniyyi, don haka koda kana da isasshen Gaba za a iya hada shi don kara yawan maniyyi da lafiya.

ABINDA ZA’A NEMA:

1. Albasa Babba

2. Tafarnuwa

3. Zuma

Da farko za’a samu Albasa wadda jikinta yayi ja, za’a samu guntu guda daya madaidaiciya, sai a samu Tafarnuwa guda 10, sai a bare kowannensu a yanka shi kanana.

Sai ki hadasu da ruwa rabin kofi ki gauraya, bayan haka sai a zuba a cikin kofi sannan a zuba zuma rabin kofi kadan a hada a sha babban kofi safe da dare har sai an gama.

In sha Allahu zai samu nasara.

Allah yasa mu dace.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button