Gyaran Jiki

Maganin Gyaran Fuska da Dandruff

Kamar yadda na saba kawo mu ku hanyoyin gyaran fuska. Yau ma ga ni tafe da wata hanyar domin gyaran fuska.

Idan kurajen fuska ya dame ki/ka to ga maganinsu nan, haka ma idan dark spot ya bata mi ki/ka fuska, to wannan man kitson mai suna DAMATOL ya na yi.

Related Articles

Haka ma ya na maganin dandruff na gashi. Ku daure ku gwada ku jira ku gani.

A iya gurin a ke shafawa saboda man ya na da yaji sosai, idan mutum ya shafe gaba daya fuskarsa babu ruwana ban san an yi ba.

Thanks me later.

 

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

 

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

 

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button