kannywood
DA DUMI-DUMI: An Yiwa Saurayin Maryam Yahaya Fyade
DA DUMI-DUMI: An Yiwa Saurayin Maryam Yahaya Fyade
Nafisa Hamma Aliyu ta wallafa a shafinta cewa, wata mata ta yi wa masoyin Maryam Yahaya Kan-ta-waye, a yayin da ya nemi ganin jarumar da ya ke so, sai ta yi alƙawarin zata kai shi wajenta.
Ashe matar ta ƙyasa saurayin ne maimakon ta kai shi wajen Maryam sai ta kai shi gidanta ta yi riƙa yi masa fyaɗe na tsawon kwanaki uku, kamar yadda ya ce.
Daga Maje El-Hajeej Hotoro