Education

YADDA AKE YIN RIJISTAR NEMAN AIKIN DAN SANDA 2022

YADDA AKE YIN RIJISTAR NEMAN AIKIN DAN SANDA 2022

Da farko dai tabbatar da cewa kana da email ko Gmail da yake aiki akan wayar ka.

♦️Zaka shiga yanar gizon nan idan ya bude sai ka shiga apply.

♦️Idan ka shiga apply sai kayi register da email sannan ka shigar da password wanda ba zaka manta ba .

♦️Idan kayi register zasu tura maka da sako ta email din da kayi rijista kaje ka tabbatar da sakon da aka aika shi zuwa email dinka.

♦️Zasu bukace mutum ya shigar da NIN NUMBER dinsa da zarar shekarunka sun kai 26 babu damar mutum ya nema saidai yayi hakuri ko yaje a rage masa yawan shekarun dake jikin National I’d dinsa.

♦️kana cigaba da cikawa zasu nuna maka Zaka shigar da dukkan takardun ka da zaka nemi aikin dasu .

Wanda ba zai iya cikawa ba yayi magana ta WhatsApp 08148789839 za’a cika mishi akan N500 kacal

http://www.recruitment.psc.gov.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button