Gyaran Jiki

Hadin Karawa Mace Ni’ima da Karfin Sha’awa da Dandano

HADIN KARAWA MACE NI’IMA DA SHA’AWA DA KARIN DANDANO:

 

Related Articles

MATAN AURE KAWAI!!! IDAN KA KARANTA KAYI KOKARI KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA:

Wata fa’ida ce wacce kamata yayi kafin na fada, kowacce mace da zata yi amfani da ita ta bani wani tukwici amma saboda mai gida na bar muku shi kyauta.

Macen dake su ta rikita mai gida to ga hanya mai sauki,ke ko mota kike so indai kikai wannan hadi tofa kin samu,amma fa idan an samu mota kar a manta dani. Hanyar kuwa itace.

 

ZAKI SAMU:

1. Dabino 🌿
2. Kwakwa (coconut) 🥥
3. Nonon Rakumi 🥛
4. Zuma 🍯

YADDA ZAKI HADA.

Da farko zaki cire kwallon dake cikin dabino,sai ki kawo kawar ki bayan kin bare bawon ta ki samu ruwa kadan ki zuba a kai kiyi blending nasu.

bayan kin gama sai ki kawo zuma kamar rabin kofi nonon Rakumi kamar kofi daya ki hada da kwakwar nan da kika hada da dabino ki hafe da zuma da nonon Rakumin waje daya.

Ki rika sha kadan kadan kamar tsawin kwana 7 zaki bada labari.

Domin karin bayani ko neman maganin mu

 

HADIN ZUMA:

Karin ni’ima damotso sha’awa zaki sami zuma mai kyau ki zuba garin habbatus-sauda da man zaitun ki juye su guri guda sai ki dinga sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma.

1. Zuma 🍯

2. Garin habbatus Sauda

3. Man zaitun 🫒

HADIN DANYAN KWAI:

🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚
Yana karawa mace kuzari ba tareda ta gajiya ba wajen jima’I kuma yana karawa mace ni’ima da sha’awa.

1.lipton ☕

2. Danyen kwai 🥚

3. Zuma 🍯

Ajika lipton da ruwa kadan har sai yayi baki, sai ki fasa kwai ki hada shi, sai ki zuba cikin ruwan lipton kina iya zuba madara peak sai ki zuba zuma ki dinga sha.

 

KARIN NI’IMA:

Zaki iya yin shayin kara karfin sha’awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi sai ki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aurece…

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button