Gyaran Jiki

Gyaran jiki: Hadin Manyan Mata

HADIN MANYAN MATA

Zamantakewar aure ga ma’aurata.

idan zaki kwanta ki kwaba zuma ki diga miski kadan da man hulba sai ki shapa agabanki bayan 30 minutes sai wanke da kanki zaki ban labari idan kikaji bananar oga acikin HQ ki
*

Idan zaki kwanta ki shapa zuma a gabanki tayi 30 minutes sai kije wanke da ruwan dumi, inda zuma take da dadi da zaqi toh kema haka zaki zama.

ki samu kaza budurwa kiyi *FARFESUNTA* ki zuba ruwan magarya da dakakken kanumfari hmmmmmnnn *BANANA ZAKIYI BAYANI IDAN KINA SHAPA MAN HULBA A GABANKI* , kullum yana tsuke gaban mace yana karawa mace ni’ima sosai . Idan kina SHAFa man hulba gabanki zai ciko ya kuma tsuke kapin banana ta shiga sai an sha aiki.

 

Tsarki da ruwan magarya yana purifying din gurin kuma yana sa duk wata cuta ta tafi.

shapa man zaitun a HQ yana gyara gurin kuma yana kara da dashi laushi da dadi.

 

*SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button