Gyaran Jiki

Maganin Karin Ni’ima na Mata

MAGANIN KARIN NI’IMA GA MATA

Tabbas mace komai kyawunta idn bata da ni,imar jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole ayi mata kishiya, to amman ni’imar mace ya dan ganta da irin nau’in abincin datake ci.

Amman ma tsalar itace basa tuntubar masana dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magungunan yan kasuwa wanda basa dadewa jikinsu wasuma basa aiki.

Ga duk macen dakesan samun ni’ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin.

Kuma ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe akesha.

1. Asamu kankana (water milon) meyashi se a fafe samanta da wuka ayi mata kofa.🍉

2. Asamu kanumfari (Clave) a dakashi a zuba acikin kankanar.🥓

3. Asamu dabino a nikashi a zuba a cikin
kankanar.🫒

4. Kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kan kanar sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankanar.🥥

Sai a rufe kankana saida safe sun jiku sai uwar gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinyen kankanar.🍉

Zaki bawa kawarki labari.

Anaso mace ta yawaita wannan abun zatai kima da martaba ga mai gidanta.

Kila ma megida ya baki kyautar jirgi saida safe ayita rigima.

Insha Allahu duk wacce tayi amfani da
wannan sinadarin zata yaba kuma zata kara yiwa Allah godiya.

Maganin Karin Ni’ima na Mata

Domin karin girman Azzakari na maza

shiga nan: https://funeyy.com/2022/08/06/maganin-karin-girman-azzakari-tsawo-da-kauri/

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button