Gyaran Jiki

GYARA NONON MACE YA TSAYA TSAYE CHAK

GYARA NONON MACE YA TSAYA

❖ GYARAN NONO ❖

¹ habbatus-sauda.
₂ madara shanu.
₃ man hulba.
₄ garin zaitun.

Related Articles

Ana zuba garin hulba a cikin madara shanu a sha Kofi (1) kullum.
Sannan a kwaba hulba da garin zaitun a rinka shafawa a nonon zai tsaya sosai.
Amma idan aka wanke sai a saka rigar nono wacce zata Kama jikinki.

❖ GYARAN NONO ❖

✦ al-kama.
✦ kayan kamshi.
✦ man hulba

Ana yin kunun al-kama a zuba kayan kamahi sai a sha shi yadda za’a koshi sama-sama sannan a rika shafa man hulba, sannan a saka rigar nono

❖ GYARAN NONO ❖

❅ hulba
❅zuma

a tafasa garin hulba a zuba zuma Ana sha kullum za’a ga abin mamaki gun tsayuwar nono, sannan a ringa Dan yi kwana ki, kafin ayi.

 

*SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button