Gyaran Jiki

Shawara ga Ma’aurata: Yadda ake karin Ni’ima da Sirrin Mallakar Miji

 SIRRIN MA’AURATA LOKACIN AURE

★☆ gyaran jiki shawara ga ma’aurata ☆★

*shawara 1*

Haba maigida ! yanzu in ba ka kwantar wa da Uwargida hankali ba waye zai kwantar mata ?
kana zaman Hira mai shayi abokai.

◾ yan mata

kaji tsoron Allah ka daina aikata wannan dabi’a ka zamo mai walwala da sakin fuska da raha tare da iyalanka.

amma kaje cikin abokanka Ana Washe musu baki ko
yan’mata ,amma ga wacce ya dace ka washewa baki ka rinka saka ta cikin annashuwa.

↪yawancin mata 80% na yawan hawan jini maza ne↪
don Allah kubi hanyoyin da zaku zauna da matanku lafiya ka zamo mai ba ta shawara ita ma mai baka shawara. sai a yi ta sha’awa zamantakewar Ku, Ku zama abin koyi a wurin jama’a.

a karshe kuji tsoron Allah kula da matanku , Ku tausaya musu ,sai Allah ya jikan Ku, kuma ya yi musu jagora a dukkan mu’amala.

 

♦ shawara ta 2 ♦

kada ka zagi matarka a gaban ya’yan ka ko yan’uwanka ko a gaban mutane, aikata hakan yakan sa ya’yan cikin damuwa kuma kana zubar mata da mutunci a idon ya’yan ka da yan’uwa ka da sauran al’umma ba laifi ba ne ka yi mata fada amma ba a gaban mutane ba ko ya’yan ka ya kasance idan za Kayi mata fada daga Kai sai ita kuma Kayi shi ta hanyar nasiha ba ka ware baki ba duniya ta ji
musamman ma in tana gidan yawa ko cikin kishiyoyinta wani ma in ya tashin rashin mutuncin sa a gaban akokinsa zai ta hantarar matarsa komai sai masifa da zagi.

♻ shawara ga mata ♻

karki zamo mace mai yawan rokon maigida ko abokan maigida, hakika roko yana debe kima da kwarjini da mutunci na mutum, hakika akwai matan da mazajensu ba sa kirga kudi ko su ba su ajiyar kudi ma nuna musu alama ta suna da da kusin ba sa yi saboda sun San hali, don haka duk mai Neman fada da gindin zama a wajen maigidanki ta daina yawan rokon mutane.

♥ shawara ga mata ♥

kar ki dogara da abin hannun mijinki kice komai sai mai gida yayi miki, hakika a wannan zamanin ki ka ce haka Zaki yi kina tare da wahala don haka ki dogara da Allah ki wadatu da abinda ke hannunki kiyi amfani da shi kar kici ba shi domin shi ba shi musifa ne babban.

❇ ALLAH YA RABA MU DA BASHI ❇

mai gida Inda kasan matarka bata Sana’a Kayi kokarin taimakon ta da abinda zatayi koda bata Sana’a amma wasu mazan basa barin matan Sana’a
kuma basa iya dauke musu duk wata bukatar su irin haka sai kaga mace tana hali Mara kyau.

 

♣BABBAN SHAWARA GA MATA♣

⊂( ̄ ̄)⊃GIRKI SIRRIN MATA⊂( ̄ ̄)⊃

ki zamo mai iya girki da kwarewa wajan hada kayan shaye- shayen karki Bari a miki zarra ta bangaren girke-girke ya zamo mai gida ba shi da tunanin ya ci abinci a wajen ke idan mai gida ya gamsu da abincin Uwargida ko yana kasuwa sai yazo yaci idan kuma aikin yayi masa yawa sai ya turo an karbar masa, amma babu kima aga mijinki yana yawo Neman abinci da safe da yamma ya tura nan ya tura
nan, babu kima in baki iya ba ko baki kware ba sai ki nemi masu koya miki girke-girke kwatowa kanki ‘yancin a wajan mai gida ki Sani babu wacce tazo da iyawa kowa koya yake don haka kema sai ki koya domin faranta wa maigida .

 

♠ SHAWARA GA MATA ♠

ki zamo mace mai riko da addinin musulunci kar ki zamo mai wasa da ibada ki bautawa Allah kamar kina ganinsa ki Sani in kin kasance bakya ganinsa to shi yana ganinki ki maida lamuranki ga Allah karki yi yawan bin
❄ BOKA KO MALAM ❄

kamar yadda wasu matan suke yi ko bin bokaye da yan bori yin hakan ba zai Kara miki komai ba asara da tabewa..

 

♦ Islamic medical center ♦
♣ DON JAWO HANKALI MAIGIDANKI ♣

❄ madarar ruwa.
❄ ayaba.
❄ garin dabino
❄ garin aya.
idan kika sami madara ta ruwa gwangwani daya, sai ki sami ayabarki kamar manya guda biyu ,sai ki yanyanka ta kananan a cikin madara ruwan , wacce kika sami kofinki kika juye, sannan sai ki kawo garin dabinonki cikin karamin cokali sai ki zuba a hadin madararki, sannan sai ki kawo garin ayarki shima sai ki hada ki gauraya shi sai ki shanye.

GIDAN NI”IMA

▶ DON KARA WA KANKI NI’IMA ◀

↪ ruwan kankana.
↪ kwai.
↪ zuma.
idan kika sami kankana Zaki tace ta, ki sami ruwan cikin karamin kofi sannan sai ki kawo kwanki guda daya sai ki
fasa shi a cikin kananan, sannan sai ki kawo zumarki cikin babban cokalin biyu, sai ki shanye wannan yan’uwa muddin kuka daure da sha wannan to kuwa ina mai tabbatar muku zaku ga aikin.

 

♻ sirrin ❇ rike ❇ miji ♻
•••• 2 ••••
•••••••• MALLAKAR MIJI •••••••••
◇••da gyaran jiki••◇
✆ WhatsApp
☏+2348037538596
•••••••••••••••••
•••••••••••••••
•••••••••••••
•••••••••••
••••••••
•••••
••

▼•••islamic medical center •••▼

SHAWARA GA MA’AURATA MAZA

ka zamo mutum mai nutsuwa kar ka sake ka rinka aikata abubuwan da zasu jawo maka zubewar mutuncinka ya kuma jawo zubewar mutuncin iyalanka kamar shaye- shayen , hakika shaye-shayen yana jawo raguwar kima da kuma yawan alfasha ya kasance ba ka da aiki sai zagi don akwai wadanda zagin ya zama musu Riga ya zame musu
jiki, ko zance zasu yi sai sun hada da alfasha kunga ai wannan ba tarbiyar bace ta gari idan baka so ya’yan ka su dauka sai ka daina.

shawara ga ma’aurata mata

kiji tsoron Allah ki kula da mijinki, ki ba shi kulawa ta
musamman ki zama mai tsafta da iya ado, ki zamo mai kisisinar da gwalli, da rangwada duk hanyar da Zaki Bi , ta haka Zaki dauke hankalinsa ya daina kula yan’mata da zawarawa a waje.

amma kin kasa kula da shi kin kasa kula
da kanki, ba ki San me zai ja hankalin mijinki ba, kin zauna daga ke sai dauri iya kirji, ba wankin baki ba gyaran ga shi, ba kula da kafa ba wanki ba wanka ba aski hammatarki bare na gaba ( farji ) dole ki samu matsala don haka ki gyara in kina so ki ga dai-dai.

shawara ga ma’aurata mata

Ki zamo mace ta gari ta kwarai ki zamo mai samawa mai gidanki farin ciki karki sa masa tashin hankali da bacin rai karki zagi mijinki karki yi abinda zai bata masa rai Musamman wajan kwanciya wasu matan suna azabtar da mazajensu ta wannan hanya wata in bai neme taba ba zata Kai kantaba wai ba aji waya gaya miki kyaje wajen Jan ajin
matsa sha’awa ko bai niyyar yi ba yaji yana bukarta yayi kuma ta haka hankalinsa zai dawo jikinki ko yaushe yaji yana so ya kasance da ke ki kula garin Neman gira a rasa Ido.

shawara ga maza

ka nemi halali ka ciyar da ya’yanka da iyalanka ,ka sa halali ka tufatar da iyalanka da iyayenka da halali, kada kaci haramun ko kasa haramun ko ka ciyar da ya’yanka da iyayenka da haramun, Ku Sani, haramun tana lalata rayuwa, tare da Hana karbar addu’o’in don haka Ku gujewa duk abinda kuka San zai iya jefa Ku cikin fushin ubangiji.
_______________________________________
SIRRIN MIJINKI
DOMIN KARIN NI’IMA

irin wannan hadin shine ake Kira sa maigida kuwwa yana matukar saurin kawowa mace ni’ima.
zogale.

zuma
nono.
ki busar da zogelenki amma ba a cikin Rana ba, ki daka shi Yayi laushi sosai Zaki iya tankadawa sai ki rinka dibar cokali daya kina zibawa a nono ki zuba zuma cokali (³) a ciki ki rinka sha wannan hadin yaaj matukar Kara wa mace ni’ima sosai da lafiya.

GYARAN JIKI

gyaran mace yana matukar muhimmanci a tare da ke yar’uwa kada ki Bari fatar jikinki ta koma tamkar ta wata tsohuwa.

ganyen dalbejiya.
lalle.
zuma.
man zaitun.
sabulun gana.
dudu osun.

ki hada su guri daya ki daka a cikin turmi mai tsafta, sai ki rinka wanke da shi Zaki ga yadda fatarki zata canza.

GYARAN GASHI

wacce gashin kanta ke yawan karewar sai ta samu man dalbejiya ba tare da kin hada masa komai ba kullum da dare sai ki rinka shafawa yana Hana zubewar gashi.

GYARAN NONO
macen da take so kada nononta ya fadi ko da yaushe
nononta ya zama a tsaye imma
❄ budurwa
❄ bazawara
❄ matar aure
to ga shawara
♦ kumfa maliya
♦ kal tufa ( apple)
♦ hulba.

za’a samu garin hulba ki tafasa ta sai kadan Debi ruwan ki fasa nonuwa dashi ki samu kumfa maliya ki nikata ta zama gari in tai laushi aoaai sai ki zuba ruwan khal tufa a ciki sai ki kwaba ki safe nonon ki dashi Zaki kwanta.

sannan ki samu rigar nono mai karfi kisa ( mai Kama nono ) ki kwana da ita, in gari ya waye sai ki sa ruwan dumi ki wanke bayan kin wanke sai ki samu man hulba ko ridi ki shafe nonon ki dashi.

 

SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button