Gyaran Jiki

Yadda Zaki Kare Ni’imar Farjinki (Gaban Mace)

Ya aka yi kika bari dadin ki ya ku6uce miki sister na??

 

KURAKURANKI GAME DA FARJINKI

1. Ba a sa kumfar sabulu kowanne iri ne a cikin farji

2. Ba a chusa kwa6a66en magani ko wani gari a cikin farji

3. Maganar gsky ba kowanne Abu ake son ya shiga wannan kogin me daraja ba

MALAM MIYE MAFITA

Mafita dai aunty na itace ki kiyaye saka wadannan abubuwan da na fada a sama.

TO MALAM DA ME ZAN DINGA KULA DA LAFIYAR FARJINA

 

AMSA:

1. KULLUM baki da ruwan yin tsarki face ruwan zafi.

2. Ba sai kin ji fitsari ba zaki dinga tsarki da shi, a qalla sau uku a rana banda tsarkin fitsari ma, iya na ruwan zafi haka kawai.

 

3. Zaki iya sa gishiri, da kaninfari, da lalle ko gishiri kadai, ko kaninfari da Ruwan zafin kadai ma x OK, in kin tsantsame sai ki nemi farin muski da man kadanya ki shafe ciki da wajen farjinki

Sannan mafi yawan mata basu iya sa ruwan zafin ma a farjin su ba

Ana son ki shiga cikin ruwan zafinki bubbude qafafunki kaman me haihuwa sai ki sa yatsarki

Me tsayin nan (wato manuniya) ki dinga kwakwalo cikin farjin kuma kina tura ruwan zafin yana shiga, ta yadda zai wanko annakiyar da ta maqale a cikin farjinki wannan shine tsarkin ruwan zafin da ake nufi, domin wasu don sun ji ance tsarkin ruwan zafi sai kaga sun dauki ruwan zafi a buta kawai su tsuguna su wawwatsa ruwan fat-fat a saman farjinsu su tashi tsaye to ba haka ake nufi ba mamana shi wanchan da ban ne.

 

Don Allah ki gwada ko na yini daya ne ki bani labarin yadda kika ji auntyna

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button