Gyaran Jiki

Yadda Ake Gyaran Nono Kanana

GYARAN NONO

YANDA AKE GYARAN NONO KANANA

*Idan nononki kanana ne kinaso suyi manya kamar yadda kikeso daidai kina iya yin wanna domin samun lafiya nonon ki.*

□ cukwui
□ garin alkama
□ aya
□ nonon saniya
□ madara
□ garin hulba

 

*cukwul wanda yawansa zai kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwangwani daya sai ki dakasu zasu zama gari ki tankade.*

ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nono saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina sha kullum sau 1 sannan ki lura lokacin da zakiyi wanka
ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki kibari yayi sanyi sai ki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan”

wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa itama duk.

 

*SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button