Yadda Ake Sabon Hadin Da Yake Haskaka Jikin Mace
GYARAN JIKINKI
Yadda Ake Sabon Hadin Da Yake Haskaka Jikin Mace
Yar uwa wannan hadi ne da idan kina yin hadin maigida zai ga kinyi kyau fiye da ko yaushe jikinki da fatar fuskar ki zata yi haske.
*□ Lalle.
*□ Kwanduwar kwai ³.
*□ Manja cokali ³.
*□ Kur-kur.
Bayani:* Zaki samu kayan hadin kine sai ki kwaba su guri daya Ki shafe jikinki zuwa awa guda, sai Ki yi wanka da ruwa zalla in dai kyan fata ne sai dai agani a jikinki, kowa zaiyi sha’awar ki.
Domin magance zafin saduwa
*🌿dabino*
*🌿 garin ridi*
*🌿 garin habba*
*🌿 garin raihan*
*🌿zuma*
_sai a samu zuma 1litter daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.
SHAWARA*
Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..
Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.
Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.