Gyaran Jiki

Gyara Tsaftar Farjinki da Karin Ruwan Nono

 *GYARAN / TSAFTAR FARJINKI*

tsaftar farji Ana so mace Tun tana karama iyaye su rinka yi Mata tsarki da ruwan dumi domin ruwan dumi yana Hana kwayoyin cut a shiga cikin farjinki har lokacin da Zaki mallaki hankalinki ki Dora Daga Inda iyayenki suka tsaya.

ruwan magarya
✿ miski

Sannan Daga lokacin da kika Fara al’ada kuma aiki ya karu sai ki rinka amfani da ruwan magarya bayan kin gama al’ada sannan Zaki iya saka miski saboda karni wato Zaki tafasa ruwan tareda ganyen magarya danyensa ko bushashe ki saka miski sannan Kiyi tsarki dashi kamar na kwana 3 zai kashe kwayoyin cutarda Zaki iya dauka a wanna lokacin kuma zai hanaki warin gaba wanna matar aure yana da kyau ta rinka yinsa.

☛ *BUDURWA KO YAR’UWA* a takaice dai kina ( budurwa ko bazawara ) babu ruwan ki da saka komai a farjinki da sunan matsi kedai ki kiyaye da wannan wato amfani da ( ruwan magarya da miski ) lokacin al’ada.

*NI’IMA MACE*

*wannan hadin yana sauko wa mace ni’ima maigida zai ji baya gajiya da Kai miki ziyara.*

❀ kwakwa.
✿ dabino.
❀ madara.

_ki markada kwakwa da dabino ki tace sai ki zuba madarar peak ki rinka sha Zaki ga abin mamaki_

 *RADADI BAYAN GAMA JIMA’I ( sex )*

wannan matsala na addabar wasu daga cikinsa Mata ba kuma sai sabbin aure ba, har tsofafin hannun, wannan matsalar tana Hana Mata jin dadin jima’i , domin magance wannan matsala sai a nemi

garin hulba.

*_sai a tafasa sai ki rinka Kama ruwa bayan nan kuna sai ki hada_*

❐ man zaitun da man ridi

*ki rinka shafawa a gaban ki, shima namijin zai rinka shafawa a gabansa.*

 *KARIN RUWAN NONO*

*_a dafa furen zogale da zuma, wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai._*

❀ hulba
✿ sabara

_sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki rinka sha za’a samu ruwan nono.

 

SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button