kannywood
Safara’u ta bayyana yadda akayi bidiyon tsiraicinta ya karaɗe duniya
Safara’u ta bayyana yadda akayi bidiyon tsiraicinta ya karaɗe duniya
Amma kafin musaka muku wannan bara mufara jin ra’ayin mutane da suka kalli wannan bidiyon:
- Hm wai maza na baki tsoro.Ae gaskiya ne mafi lokota da dama a yan zun haka duk wanda yaje gun ki zai wahala bai nemi yayi lalata dake ba. Saboda a zatun sa mr 442 ai shima haka yakeyi dake domin kawai zato ne.Allah yasa muyi kyakkawan karshe.
- Iyaye ne ke kwantar miki da hankali saboda wannan al’amari? Gaskiya ba kiyi sa’a ba, ai idan iyayen kirki ne zasu miki hukunci me tsanani.Su kan su ba masu tarbiyyar addini bane, BBC kuma sun yaudare ki kin fito duniya kina sake tona abun da ALLAH Bai so, Yaa ALLAH Ka kiyaye mu kada Ka sa mu gamu da irin wannan jarrabawa Amin
- Sakamakon Zagin mai laifi fa bai gaza na wanda ya aikata laifin ba. Mafi yawancin masu zagin nan fa da nasu laifin amma suke hangen na wasu. Wasu ma a danginsu suna da fitinannu irin wadanda suke zaga a duniya amma suke nuna su kamar masu tsarki ne.Ta yi kuskure and she moved on. Irin damuwar da aka saka mata in wani ne mutuwa zai ko ya kashe kansa. Yawanci mutane ke jawo tunzurin mai laifi yaci gaba da aikatawa ko ya ma kara fallewa gaba.Ka yiwa kanka addu’a da kariya ba wanda ya wuce aikata kuskure ko wane shi. In Allah ya jarabci mutum da abunda yake zagin wani a akai shi ya jawowa kansa.
- Social media bullying is one of our greatest challengesSafaa ta shiga yanayi me makon a jata ga jiki a nuna mata hanya sai hantara da ta fuskantaShe moved forward with her music career
Safaa keep moving
Shiriya ta Allah ce
I pray Allah ya gwadamiki kin samu better option that will make you closer to your God
But bullying dinta bazaisa hanata daukaka ba.
- I’m not in anyway supporting her or defending her in anyway, But people need to stop this social media bullying, social media is a place where a sinner will be judging his/her fellow sinners for sinning differently. People with skeleton in their cupboard too be judging and bullying people Smh! No one is above trial. stop bullying people we ain’t all saint, we are all sinners. All she need is Dua.