Labarai

Innalillahi Ta Haifi Jariri Ta Masa Yankan Rago da Reza

SUBHANALLAH: Ta Yi Wa Jaririn Da Ta Haifa Yankan Rago Da Reza

Wani abin al’ajibi ya faru yau Asabar a garin Potiskum dake jihar Yobe, inda wata mata ta haihu kuma ta yanka jinjirin da reza.

A yanzu haka dai tana hannun hukumar ‘yan sandan jihar Yobe.

*Hoton jaririn da aka yanka ya yi muni, shi ya sa RARIYA ba ta dora ba.

ga ra’ayoyin mutane:

  1. Agaskiya na kara kallon hoton yarinyar nan,ga dukkan wanda yassan alamun rashin hankali zaiga wannan alama a idanun ta. Don haka wannan lamari yana da bukatar kula ta musan man. Domin gudun yin hukumci inda ba bagire naiba. ALLAH YA kyauta.
  2. Allah Sarki abin tausayi to shi laifin me yayi mata nasan iyaye da matukar son abinda suka Haifa to amma ita ko tanada tabin hankali ne wasu ba suna nema basu samu ba amma ke kin samu maima kon kiyiwa Allah godiya baki San ko shi zai jikanki ba Allah kasa mufi karfin zuciyar mu ka hanemu da aykata sabo gareka ya Allah.
  3. Innalillahi wa’inna ilaihirajuun.

    Adai binciketa dakyau idan natane.
    Idan kuwa natane Toh matsafiya ce kokuma ta hanyar zina tasamo shi.

    Allah ya shiryi masu hali irin nata.
    Amma kam abun yayi muni wallahi.

  4. Yah Salam Gaskiyah abincika dan shakka babu batada lfy babu mahaefiyar da xata iyah cutar da abinda tahaefa madamar tana cikin hankalinta😭
  5. Allah shikyauta Aman kai daganin wann fuskarta bbu annuri taya zakai ka aureta nan gaba kai xata iya nema takashe Allah yanisantamu daga sharrin masu sharri.

 

*SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button