Gyaran Jiki

Karin Maniyi da Girman nono

KARIN MANIYI

Wasu mazan suna fama da rashi

maniyi amma ku gwada wannan

kasamu albasa guda biyu a yan

yankasu a soya sai bayan ta soyu

sai ka kawo kwai ka zuba amma

kada ka bari ya soyu ka sauke

kaci idan kana haka in sha allahu

za kayi mamaki..

______________________________

SAKA ME GIDA KUKAN DADI

Ki samu totuwar raken da kika mai

tsafta saiki barshi ya bushe

kisamu gabaruwa guda3 da

almuski da kanufari ki hadasu waje

daya kirinka tsuguno kuma kirinka

goga zaitun awajen zakiga yanda

mai gida zaiyi..

______________________________

SIRRIN RIDI

Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi

ki nikashi ya koma gari ki barshi

ya bure kirinka sha da nonon zai

miki amfani wajen jima I da

maganin dattin ma haifa…

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button