Gyaran Jiki

Ma’aurata: Karin Ni’ima da Gamsar da Maigida

GYARA DA KANKI

 GYARAN JIKI

Gyaran jiki abu ne mai matukar muhimmanci a rayuwa da zamantakewa ta dan adam. Kamar yadda yake a addini wajibi mutum ya kasance yana kula da tsaftar jiki, asali ma tsafta tana daga cikin cikar imani.

Gyara ko tsaftar jiki wajibi ne ga maza da mata amma zamu fi karkata shawarwarinmu zuwa bangaren mata saboda tsaftarsu tafi muhimmanci kasancewarsu abin kwalliya na duniya.

KARIN NI’IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA

 

Zaki samu kankana ki markada a blender ki saka garin ridi aciki da madara da zuma ki zubawa oga yasha kisha.

KARIN NI’IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA

 

Kisamu kanumfari ki jika kirisha kina tsarki yana karin ni’ima da matse Gaban mace.

KARIN NI’IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA

 

Karin sha’awa da juriya yayin saduwa.

Danyen zogale zaki wanke ki markada shi kitace ruwan ki zuba garin kanumfari da madara da zuma kina sha safe da yamma.

Wannan hadin yana Karawa mace ni’ima sosai.

 

*SHAWARA*

Dan Allah duk macen da ta karanta wannan posting din namu ta taimaka tayi forwarding dishi ga yan uwa mata masu aure..

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mungode da ziyartarku.

Kuma kada kumanta ku’aje mana ra’ayinku a comments box dake kasa mungode.

©Funeyy.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button