Gyaran Jiki

Amfanin Abarba (pineapple) a jikin dan adam

AMFANIN ABARBA
Amfanin Abarba (pineapple) a jikin dan adam.
Musamman ma kare jiki daga kamuwa da ciwon zuciya.

Abarba na daya daga cikin yayan itatuwa masu
amfani a jikin dan adam.

Abarba na da matukar amfani a jikin dan adam
saboda tana dauke da muhimman abubuwa;
fibres,menirals.vitamins.Nutrient da kuma
Anti.Oxidant. Wadanda ke da matukar amfani ga rayuwar dan adam.

Related Articles

 

sannan takan kare jiki daga cututtuka.

Ga kadan daga amfanin Abarba;

1.tana dauke da sinadarin magnees da calcium wanda ke kara karfin kashi

2.tana dauke da anti.oxidant wanda ke kara ma jiki lafiya da kare jiki daga saurin tsufa.

3.tana maganin mura da sanyin kirji.
4.tana kara ma garkuwar jiki lafiya da kare shi
daga cututtuka
5.tana maganin kamuwa da ciwon zuciya ta hanyar rage cholesterol a jiki.
6.tana kara lafiyar dasashi da kare hakora.
7.tana saukaka yawan laulayin ciki, da yawan amai da yawan tashin zuciya.
8.tana maganin tsutsar ciki.
9.tana kara ma idanu lafiya
10. Tana kara lafiyar ciki da saukaka bahaya
11.tana maganin kumburi da maganin ciwon ga
babuwa

 

AMFANIN ABARBA GA MATA

Tana da vitamin da protein da kuma amfani kamar
haka :-
• Tana da saurin narkewa da kuma gyara ciki.
• Tana amfani sosai a cikin hanji.
• Tana hana guba cutarwa( idan mutum yasha
guba ayi sauri a bashi a barba).
• Tana taimakawa ma’aurata sosai (domin tana
karawa mata ni’ima kuma tana sa Qarfin maza).
• Tana kara maniyyi da yawa.
• Tana kara jini.
• Tana kara kiba.
• Tana magance ciwukan gabobi.
• Tana magance ciwon huhu.
• Tana magance farfadiya.
• Tana gyara fuska tayi shar kowane lokaci.

 

AMMA MAI CIWON SIGA YA KIYAYI AIKI DA ITA
SABODA ZAKINTA…..

AMFANIN ABARBA.

Abarba tana da amfani kwarai da gaske in ur sex life.

Idan kina jin kasala baki bukatar maigida ya neme ki alhali baki da cikakkiyar sha’awa ko baki da kwarin jikin da zaki biya masa da bukatarsa,  to,  sai ki wuni kina shan abarba kafin lokacin harka yayi.
Haka kuma idan mai gidan ne ke da kasala, wato ba ya dadewa yana sha’ani shima ba sai kin gaya mashi ba, kawai ki yawaita yanka masa abarba yana cikin.

Haka kuma abarba tana karawa Maniyyin (sperm)  Namiji kyau da kamshi mai dadi. Akan haka idan mijinki mai son kina mashi socking ne to, ki yawaita bashi abarba yana ci, yin hakan zai canza dandanon maniyyinsa (sperm) danshi daga gishiri-gishiri zuwa dandono mai dadi kamar na lollipop ko wani sweet mai kasha.

Kuma hakan kema mace in kina yawan cin abarba, zaki dinga fitar da wani kamshi mai dadi daga HQ (vagina) dinki, wanda idan oganki nakai bakinsa a wajen to baki da matsala don kuwa kamshin dadi zai ji.

Haka nan ina son mace tayi after period cleansing da abarba, wato bayan kin gama period dinki to ki jera kamar kwana uku kina shan abarba kamar sau uku a rana, yin haka nasa wajen da jinin ya fita ya zama tight kuma yana kamshi mai dadi, kinga kenan in kin hadu da oga sai yanda kikayi da shi.

Karanta anan: https://funeyy.com/2022/09/08/yadda-ake-magance-warin-baki/

#share

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button