Gyaran Jiki

KARFIN AZZAKARI

KARFIN AZZAKARI

 

Related Articles

Me Nene Rashin Karfin Azzakari Wannan na nufin kwantawarsa kafin agama saduwa Abinda suke jawoshi sune

A) Halayyar mutun yadau kaso 95 bisa 100 sune kamar haka

1.Tsoron daukar cuta ko daukan cik
2. Rashin yadda da matar
3. Tsanar matar
4.Rashin son yanayin jikinta
5.wanda ke bin maza
6. Rashin ilimin saduwa da mace
7. Accident wanda ke taba kashin baya ko kwankwaso
8. Tiyatar bangaren mafitsara,ko wajen kashi
B)Sauran abubuwa

1, Cutar jijiyoyi kamar su ciwon suga
2. Cutar kwakwalwa,zuciya,koda ko hanta
3. shan maganunnuwa

MAGANI

1.Canza salon rayuwa kamar su dena shaye shaye

2. Bawa mara lafiya shawarar dena sa azzakarinsa cikin farjin matarsa na tsayin sati 2,saidai wasa sosai banda sex

3. Yin shawara shakaninka da iyalinka akan wane abune yafi taimakamuku wajen shawar taku ta karu.

4. exercise ta hanyar matar tana shafa azzakarin mijin har sai yayi tauri sai ta daina tabarshi yayi laushi,sai ta kara ci gaba da shafawa har sai ya kara tauri. wannan na karawa ma aurata sanin cewa koda an rasa karfin azzakari ana iya dawowa dashi 3.Magani daga likita

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button