SHAGWABA MA ABAR NEMA CE
SHAGWABA MA ABAR NEMA CE
Shagwa6a ga mace ado ce, domin tana Qara Soyayya.
ππ½Ki Mayar da mijinki abokinki.
*ππ½Ki kasance kamar yarinya a wajensa.ππΎ
*ππ½Haka kawai wataran ki ce ya goya ki*π
*ππ½Idan ya na zaune kika *shigo wajansa kuna*
*had’a ido -ki murguda* *masa baki Kawai irin*
*yanda yara suke yi.*π
*ππ½Dunga yi masa tambayoyi irin na yara*
*ππ½Haka kawai wataran* *ki ce masa yayi miki*
*kwalliya*πΆπΌ
*ππ½Wataran ma kice masa yayi miki tsifa*ππΌ
*ππ½Haka kawai ki hau kan cinyarsa kiyi*
*kwanciyarki kamar wata yarinya*
*ππ½Bashi littafi ki ce ya karanta miki*π
*ππ½Kawai ma kice masa yayi miki tatsuniya*π·
*ππ½In zai fita waje kama yi masa kukan*π
*shagwa6a ki gani idan ba zai dawo ba*ππΎ π
ππ½ ππΌ
*Kina masa magana a koda yaushe dunga*
*saka shagwa6a a ciki.*
*Saura kuma ki ce ke ba zaki iya ba,* *wai ke ai*
*yanzu babba ce. Kai kuma saura ayi maka*
*shagwa6a ka murtuke* *fuska ka ce kai ba ka*
*san sakarci*
*ALLAH YA BAKU DAMAR KWAREWA WAJEN IYA SHAGWABA MATAππ».