Darasi ga Mata Ma’aurata

Darasi ga Mata Ma’aurata

MASU AURE KAWAI BANDA ƳANMATA

Tausa

Bayan mijinku yayi relising,wani abu da za ku yi masa don ya samu cikakkiyar gamsuwa shi ne, ku ƙanƙame shi a ƙirjinku zuwa wani dan lokaci,sannan ku riƙa yi masa tausassan kalamai a kunnensa, okaci zuwa lokaci ki riƙa wasa da harshenki a kunnensa,a lokaci guda ki riƙa yi masa rada a kunnensa. 

Daga bisani ku riƙa yi masa tausa,za ku yi masa tausa ne a gabobinsa da kuma wuraren da suke motsa sha’awa.

A yayin tausar za ku iya amfani da yatsunku ko harshenku wajen yin wasa a kwarin bayansa,kwarin dunduniyarsa da wuyansa da kuma kwarmin bayan kunnensa,wannan yana sanya maza nishaɗi da sakewa bayan an yi jima’i,hakan kuma zai ba shi damar cikakkiyar gamsuwa.

Mafi yawan ƴan'uwa mata suna fama da matsaloli da rashin bada kulawa,hakan tasa wasu Mazan suke fara neman matan banxa,don haka kikasance mai bawa mijin ki kulawa akan zamatakewar aure.

Idan akwai wacce ke buƙatar karin sani game da ɓangaren saduwa,gyaran matsalolin aure,matsalar soyayyah,ko ƴanmata da ake shirin aure zaku iya min magana privately,in sha Allah zan taimaka iya gwargwado yanda Allah ya bani iko. Nagode