Yadda Ake Karin Niima
Yadda Ake Karin Niima
ABUBUWAN DA MATA ZASU SHA
Don Dauwamammiyar Ni’ima!
Toh, Uwargida wannan lokacin shafin namu zai dan canja salo duk da Mun kwana biyu bamuyi Darasi ba amma ku mun afuwa wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ban gama kawo muku su ba amman zan dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai Na dawo bangaren gyaran fata
Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni’ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha’awa yayin jima’I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan
Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da.matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa.
*Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka..*
*Toh Alhamdulillah maganin infection ma Duk wacce take bukata Munada maganin infection guaranteed Wanda zai rebaki dashi Gaba daya don haka Duk wacce take da matsalar infection Zata iya mun magana ta private Zan Turamiki ko a ina kike*
Abubuwan da ya kamata ku mata ku dinga ci domin karuwar ni’imar Jikin ku da jin dadin mazajenku
*A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin hadi ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu*
Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa:
*Kankana, Ayaba ,Gwanda, Goba, Lemo, Tumatir, Rake, Aya, Kwakwa, Dafaffiyar gyada, Zuma, Nono, Madara, Madarar Shanu, Gurji, Dabino, Chukwi, Zogale, Ruman, Inibi, Tuffa, Zaitun*