ALAMOMIN GAMSUWAR MACE

ALAMOMIN GAMSUWAR MACE

Masu Aure kawae!   KAƊAN DAGA ALAMOMIN GAMSUWAR MACE

Masu Aure Kawai zasu karanta

Kowanne Miji wanda yasan haƙƙin Saduwar Aure yana da burin ya gamsar da matarsa. 
  Ba kawai yin sex ɗin ba. 
Sex daban
Gamsuwa kuma daban. 
Mace ko bata so, zata iya bari miji yayi sex har ya gamsu. 
    Domin akwai mijin da ko minti 5 bayayi yana sex zai kawo maniyyi, shikenan shi ya samu gamsuwa.  
Wannan ne dalilin da yake haddasa matsala a tsakanin wasu Ma'auratan. 
  Domin zai kasance ne kawai miji yana saka matarsa wankan janaba ne, ba tare da shan daɗin jima'i har ta samu gamsuwa ba. 
  

Don haka wasu mazan kanyi ƙoƙarin fahimtar alamomin gamsuwar mace kamar haka

A yayin da ake cikin jima'i da mace a lokacinda gumurzu ya kai gumurzu idan har ta kasance ma'abociyar kuka a yayin jima'i,idan tazo kawowa zaka ji kukan nan ya ƙara matuƙar karfi fiye da yanda take yinsa a baya.
Da zaran miji ya kula da hakan, ana so ya ƙara azama wajan shiga da fitar azzakarin (gwatso) sama da yanda yake yinsa a baya,da matuƙar sauri da ƙarfi,hakan zaiyi matuƙar tasiri da taimaka mata wajan inzali cikin matuƙar daɗi...

2-Wata Kuma idan tazo inzali zata matuƙar ƙanƙame mijinta matsewa ta gaske tamkar zata ɓalla sassan jikin sa gunduwa gunduwa ba tare da ta sani ba.
Anan ma sai miji ya ƙara saurin shiga da fitar Azzakarinsa cikin farjinta sossai da sossai (gwatso)...

3-Wata Kuma baza ta ƙaƙame miji ba,Kuma Bata kuka sai dai zata dinga nishi,a yayin da tazo inzali kuma nishinnan yana matuƙar ƙara ƙarfi da sauri..

4-Wata Kuma tana sambatu ne kala kala idan ana saduwa da ita
Irin wannan tana iya faɗawa miji cewar yayi gwatso da sauri,
Ko tace yayi da karfi,ko tace cigaba zan kawo, ko tace kayi da sauri....

5- Wata kuma idan zata gamsu lokacin jima'i, zata ƙanƙame zanin gado kamar zata rabashi gida biyu

6- Wata kuma a lokacin da mijinta yake saduwar idan tazo inzali (release) zaka ga tana taya mijin ta hanyar ƙara turo farjinta sosai a gabansa da sauri da karfi,tana juye juye