MAGANIN TAZARAR IYALI CIKIN SAUKI

MAGANIN TAZARAR IYALI CIKIN SAUKI

MAGANIN TAZARAR IYALI CIKIN SAUKI

Ina masu neman maganin tazarar Iyali na gargajiya
Mata da yawa suna zuwa mana da buqatu maganin cuta daban daban Na Larurar da Allurar TAZARAR IYALI ke haifar musu, matsalar da Wannan allura ke haifarwa ba ta qidayuwa agunmu ga kadan daga ciki,

(1) Mugun ciwon Mara
(2) Zubar jini haka kawai
(3) Jini sau 2 ko 3 a wata daya
(4) Kumbura mace tayi dandamemiya
(5) Zazzagowar gaban mace

dama wasu tarin matsalolin da lokaci bai bamu damar kawo suba Amma ku kasance da wannan shafin don samun Manyan magungunan ingantattu  

Matan Dubai sun tambaye mu maganin Hana daukar ciki, ba tare Shan wani magani ba, ko akwai na gargajiya ne? 

 to MashaAllah
Akwai Yan uwa 
A samo gwanda a Sha tare da TAUNA KWALLAYEN Kuma ba sai an TAUNA KWALLAYEN GWANDA da yawa ba kadan ma ya isa to duk Wanda ya TAUNA KWALLAYEN GWANDA wata biyu ba zai fidda KWAYAYEN HAIHUWA ba da wuri, Mace ko Namiji wannan tsohon ilimi ne a gun masu magunguna sai dai mugunta ta Hana Yan uwanmu masu maganin gargajiya su fada muku, 

Gashi yau na bakushi fisabilillah Wanda yaji dadin hakan
Ya turawa Yan uwa su amfana

GARGADI 

Duk Wanda yayi amfani da Wannan magani namu ba domin amfaninsa, ko nawani Dan uwansaba, saidai domin ya hada yayi kasuwanci dashi, to Allah ya isa bamu yafeba.