YAYA ZA"A GYARA NONO KANANA

YAYA ZA"A GYARA NONO KANANA

YAYA ZA"A GYARA NONO KANANA?

Sharadin Shine Ayi Sharing Domin yan uwa su Amfana 

Duniyar ma'aurata 

Idan nononki kanana ne kina so suyi man ya kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki

 Cukwul
 Garin alkama
 Aya
 Nonon saniya
 Madara
 Garin hulba.

Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan Kiyi wankan.

(MATAR AURE DA BAZAWARA & BUDURWA)

・・KWANCIYAR NONO・・

Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi_

Hulba
 Ruwan dumi

Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya sanyi kauri kar yayi ruwa sosai, sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi, kin so kwanciya sai ki shafa, ki kawo (breziya) damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da ruwan dumi, shima wannan (matar aure zatayi)