Yadda Ake Gyaran Nono

Yadda Ake Gyaran Nono

GYARAN NONO 

A binciken masana ya tabbatar da cewa a duk jikin mace babu abunda yafi saurin daukar hankalin namiji kamar nonuwa daga nan sai kugu, shiyasa da yawa mata wayayyu basu wasa wajen gyaran wadannan abubuwa guda biyu. A lokutta da dama zakaga yarinya yar kasa da shekaru ashirin amma nonuwanta sun zube sai kuma kaga yar shekara arba'in nonuwanta tsatstsaye hakan yana da alaka da gyara da kuma kula da nonuwan ta hanyar da ta dace.  

         Akwai abubuwa da dama dake haddasa matsalar zubewar nonuwa da wuri wadanda da yawa daga cikinsu akwai sakacin iyaye mata wajen rashin fahimtar da ya'yansu mata illolin aikata hakan. Ga wasu daga cikin abubuwan dake haddasa saurin zubewar nono ; 

(1) Kwanciya a gicce. 
(2) Daurin zani a kirji. 
(3) Rashin cin abinci mai kyau. 
(4) Rashin sanya birezia idan an haihu 
(5) Yawan taba nonuwan ba lokacin jima'i ba. 

Wadannan suna daga cikin manyan abubuwan dake haddasa saurin zubewar nono, sai a kiyaye. 

Ga wadda ke bukatar hadadden maganin gyaran nono zata iya tuntubarmu ta wadannan nombobi kamar haka: