MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUKIN HADAWA 

MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUKIN HADAWA 

MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUKIN HADAWA 

Wannan haɗine mai saukin gaske amma yana da matukar tasiri sosai yana ƙara girman nono sosai cikin ƙanƙanin Lokaci......

Sannan ga yan'mata waɗanda basuyi aure ba yana hana nono zubewa idan kina amfani dashi inshaAllah mamanki zasu kasance a tsaye ......

Ga waɗanda nononsu ya zaɓe ma'ana ya kwanta suyi amfani dashi na tsawon kwana uku zuwa bakwai zakusha mamakin yadda zasu ciko su tashi inshaAllah...

Sannan yana magance matsaloli irinsu : sanyin nono, ciwon nono da dai sauransu....

Sannan yana ƙara ruwan nono sosai gamai shayarwa....

YADDA ZAKU HAƊA MAGANIN 

  Kunemo wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan kasan rubutun nan bayan kunnemoshi sai ku shanyashi a cikin rana , batare daya fashe ba . Idan ya bushe sai ku dakeshi ya koma gari .

Bayan kun dakeshi ya koma gari zakuga akwai wata kamar  yana yana a cikin sa ita kaɗai zaku cire bayan kun dakeshi...... Sai kunemo ɗanyan mai (ma'ana ɗanyan man shanu)  ku haɗasu waje guda a kwaɓasu sai Adunga shafawa a nonnon uwar gida zakisha mamakin yadda gabanki zai ciko tamkar na budurwa.....

wannan maganin cikin ƙan ƙanin lokaci yake kama jiki kuma baya da wata illa insha Allah

GARGADI

WANNAN MAGANIN BA'A SHANSA KAWAI SHAFAWA AKE YI